Yanzu-yanzu:”EFCC” Ta cafke Sanata Shehu Sani.

0

Hukumkumar yaki Da masuyima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato, EFCC Tasamu nasar Kama tsohon sanatan kaduna ta tsakiya sanata shehu sani

Makusanta sanatan sun bayyana Ma manema labarai cewa hukumar ta akewa sanatan takardar gayyata kafin daga bisani kuma Su rikeshi.

Wasu rahotanni na nuna Cewa sanatan ya damfari wani Mai kamfanin saida motoci tsabar kudi har ₦7.2m.

Shehu sani ya amshi kudin daga hannun Dan kasuwar Ne Da nufin shiga tsakanin mutumin Da hukumar yaki Da masu yima tattalin arzikin kasa zagon kasa ta “EFCC”

Har yanzu dai Ba’a asanu wata sanarwa a hukumance daga hannun hukumar Effcc .

Shehu sani shine tsohon Mai wakiltar kaduna ta arewa a majalissar dattawan Nigeria.

Leave A Reply

Your email address will not be published.