Yanzu-yanzu; Ankai Hari kusa Da gidan Jonathan Ebele.

0

Wasu gungun Yan Ta’adda sunkai Hari kusa Da gidan tsohon shugaban kasa Dr. Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan.

Yanbindigar Da ba’asan Ko suwaye Ba sun Kai Hari wani sansanin sojoji dake kilo meter 100 DA gidan tsohon shugaban kasar.

Mai magana Da yawun tsohon shugaban kasar Eze Ikechukwu yabayyana cewa maharan sun shiga garin Ne misalin karfe 1:00 inda suka far maki sansanin sojojin Da nufin kwace wasu jiragen ruwa mallakar sojojin.

Maharan sun zo ne a kwalekwale guda biyar sannan kuma ba’asan Ko suwaye Ba.

Eze Ikechukwu yace alokacinda wadannan mahara sukakai Hari Mai gidannasa bai nan amma tuni yakoma gida Don jaje ga mutanen garinnasu.

Har yanxu dai babu wata Kungiya da ta dauki alhakin Kai wannan Hari.

Leave A Reply

Your email address will not be published.