Wata Budurwa Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim

1

Wata Budurwa Ta Tona Asirin Wani Mai Lalata Da Yan Hausa Fim Kafin Ya Saka Su A Film

VIDEO : Kalli Bidiyon Budurwa Dai Ta Kuma Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim.

Wannan rikici yayi yawa sosai inda aisha Idris ta yi kaca kaca da shugaban tace fina finai na kannywood wato ismail afakallahu.

wanda shafin Youtube channel mai sunan idon garitv

wanda shine mu kuma ArewaFresh ta kawo muku domin gani da idonku kuma ku saurara daga bakin wannan budurwa.

Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

1 Comment
  1. Anonymous says

    To wai dan ALLAH shi kuma ALI NUHU fa meye yayi saboda ni karamar wayace ke da ni