Wata Budurwa Ta Fasalla Asirin Afakallahu Shugaban Tace fina Finan kannywood (Hotuna)

4

Wata Budurwa Ta Fasalla Asirin Afakallahu Shugaban Tace fina Finan kannywood (Hotuna)

Aisha idris ta fallasa asirin chat dinsu da afakallahu wanda har ta furta wasu na ganin karya ne bai bata umber ba ,to sai gashi wannan yarinya ta fallasa chat dinsu da shi.

Wanda idan baku manta ba acikin wani bidiyo da munka kawo muku face zata sanya screen shot.

Sai gashi ArewaFresh ya samu wasu hotuna guda ukku wanda ta sanya a shafin ta na instagram wanda tace wannan kadan ne.

Ma’ana idan munka fahimci maganarta akwai wasu kenan wanda za’a dora ko akashin haka ga dai hotunan nan ku gani.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

4 Comments
 1. Anonymous says

  TO DUKAN ABUBUWAN DA AKA CEWA ALLAH YAFI KOWA SANIN GASKIYA DON SHI YAFI KOWA SANIN YADDA ZAI HUKUM CIN SA

 2. Anonymous says

  YOU LIFE ALL WEYS IS #LODING 9000%# TO DATHE

 3. Umar ahmad tsakuwa says

  Gaskiyar magana kuna abun da be dace saboda wata manufa be kamata ba ace kuna irin wannan abun ba saboda akwai abubuwa da dama da ake achikin gunkiyar mara kyau da ake yi amma basa futowa

 4. auwal gululu says

  Allah ya kiyayemu gabaki dayanmu