Wasu Hotunn Fati Washa A Kasa Mai Tsarki

2 362

Alhamdulillahi jarumar shirya fina finan hausa wato fatima abdullahi wanda akafi sani da fati washa tana daya daga cikin mahajjatan wannan shekara.

Wanda a yanzu haka tana can tana gudanar da aikin hajjinta na wannan shekara Allah ya karbi ibada amen.