Wani Matashi Ya Roki Rahama Sadau Tayi Film Din Batsa Blu* Fim Ko Guda Daya Ne

5

wani mashi ya roki rahama sadau da tayi masu film din batsa koda sau daya ne Bayan ganin wasu kayatattun hotunan ta.

wani matashi mai amfani da kafar sadarwa ta Twitter mai suna Error Chachera yayi batanci ga jaruma rahama sadau a shafin nata bayan wallafa wasu hotuna masu daukar hankali.

Matashin dai yayi magiya ga rahama sadau ne insa ya roke ta da girman Allah da ta daure tayi masu film din batsa wato blue Fim koda guda daya ne.

Sai dai wani abin mamaki game da matashin duk da dai bada ainihin sunan shi yake amfani a shafin ba Yana amfani ne da suna Error Ma’ana kuskure Sannan Chachera wadda kalmar Turanci ce ma’ana Dan Uwa Amma hoton daya sanya a shafin nasa Yana Cikin kaya masu kamala.

Wannan magana da wannan matashi yayi a shafin sa Ta jaro masa martani na zagi daga gurin mutane wasu kuma suna dariya akan maganar.

Duk da dai rahama sadau bata bashi martani akan maganar shi ba Amma wasu daga cikin masu tsokaci sun bata laifi Inda suke cewa da shigar kamala tayi da babu wanda zai mata maganar tozarci.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

5 Comments
 1. Munkaila liye kargi says

  Wannan baikyautama rahama ba

 2. Musa Abbas says

  Gsky ita tajama kanta

 3. Hauwa Yusif Inuwa says

  Gaskiya Yabirgi Ni Domin Shigar Tata Bata Da Ce Ba

 4. Anonymous says

  gaskiya indace kina sanyawa kanki kaya mai kamala babu wanda zaigaya miki irin wannan magana

 5. Walid usman or professor. says

  those who try to scorn allah’s worship will enter hell.