VIDEO – Garzali Miko – Kogin Zuma HD Video

0 1,161

VIDEO – Garzali Miko – Kogin Zuma HD Video

Wakar kugin zuma dai waka ce irin ta soyayya da zaku ji kalamai sosai akan soyayya a cikinta.

Duk bahaushe yaji wannan kalma ta kogin zuma yasan akwai dadi ba wai wuya ba wanda ita kalma “zuma” halitta ce da Allah yayiwa baiwa sosai idan kaji tafsirin wannan halitta.

To mawakin naku Garzali Miko shima dai a wannan shekara ba’a barsa a baya ba.

Ga Videon Nan.