Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019

2

Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019

Sabuwar Wakar Fasihin Mawakinnan Wato Umar M Shareef mai taken Murmushi Adon Na Fuska.

Kamar Yadda Muka Saba Kullum Yau Ma Shafin

ArewaFresh.Com

Yazo Maku Da Zazzafar Sabuwar Wakar Umar M Shareef.

Wannan Wakar Tayi Dadi Sosai Koda Daman Kowa Yasan Waye Umar M Sharif wajen iya wakokin soyayya.

Ga Kadan Daga cikin Baitin wannnan wakar.

*Murmushi Kinyi Min Ado Na Fuskar ki Ne Nagani Ya Taho Ya Doke Zuciya Ta.

Wannan Wakar Tayi dadi sosai Ku saukar Da Ita Kan wayar ku domin Jiye ma kunnuwan ku.

 

Download Mp3 Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.

2 Comments
  1. munir says

    babu ko mai nide inayi masa fatan alkheri

  2. Umar Aliyu says

    allah yakare shi daga maqiyansa dan allah numbanshi nakeso