Umar M Sharif – Ashe Zamuga Juna New Song 2019

1 5,288

Umar M Sharif – Ashe Zamuga Juna New Song 2019

SauKe Wakar Umar M Shareef Mai Taken Ashe Zamuga Juna, Sabuwar Wakar Dai Yayita Ne Cikin Wani Sabon Qayataccen Shiri Mai Suna Ashe Zamuga Juna,

Wannan Shirin Umar M Shareef Tare Da Wasu Jaruman Ne Suka Fito Su Bada Gudun Mawa Wajen Hada Shirin…

– Wakar Tayi Dadi Musanman Ma Ga Masoya,
– Ga Kadan Daga Baitocin Wakar
– Soyayya Muka Faro Ni Dake,
– Kamar Wasa Munyi Sabo Dake,
– Kullun Burina Inyi Arba Dake,
– Ashe Zamu Gana Dani Dake,
– Duba Yau Ganinan Dab Dake,
– Murna Na Rassa Ya Zanayi

 

Download Mp3 Now