Umar M Shareef – Laifina Ne New Song 2019

9

Umar M Shareef – Laifina Ne New Song 2019

 

SauKe Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken  “Laifi Nane”  Yayi Wakar Ne Akan Wata Masoyiyarsa Da Ya Rabu Da Ita Bisa Wani Samun Matsala Da Ya Samu Da Budurwar Tashi, Sai Kuma Daga Baya Ya Gane Ashe Laifin Ba Nata Bane,,.. Laifin Nashi Ne, Sai Daga Baya Ya Koma I Zuwa Gareta Domin Ya Roki Afuwanta Akan Ta Yafe Masa Bisa Kuskuren Da Ya Mata…

Ga Kadan Daga Baitocin Wakokin


– Nai Miki Laifi Yau Nazo Ina Neman Afuwa

– KarKi Tafi Nidai Ki Mini Koda DaQuwa

– Hakane Zayafi Zai Ragemini Saukin Damuwa

– Na Riga Na Tafi Bana Jin Masu Kururuwa

– Afuwanki  Nai Nema Taimaka Ki Ban Dama.

– Hannunki In Kama Yau Tunda Na Gane Laifina.

– Laifina Ne, Nagane Laifi Na Ne..

– Barni Na Ganki, Kar Zuciyata Ta Kone.

– Ki Yafemin Yafe, Afuwa Kiyi Min.

– Bazan Warke Ba Sai In Kin Tankamin…

 

Download Mp3 Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.

9 Comments
 1. Sani says

  Allah yakara lfy wlh Ina mutukar San ganinka sosai Kuma Kai zakamin wakar bikina writer from sani sulaiman dadin kowa Kano doguwa

 2. Abbakar maryam says

  abbakar maryam

 3. Abbakar maryam says

  Aslm farin cikina ykk y gida

 4. Anonymous says

  Maryam nine naki abdul t nazo bakyanan amma inaso muhadu gobe in allah yakaimu

 5. Abdullatif Oluwafemi says

  A gaskiya Umar m shareef Ina yinka Dan gaskiya wakokin ka da burgeni
  Allhu shi kara basira

 6. Anonymous says

  Aslm maryam nazo bakyanan

 7. Anonymous says

  Abbakar maryam

 8. Anonymous says

  Aslm maryam

 9. Abbakar maryam says

  Aslm