Umar M Shareef – Karki Manta Dani New Song 2019

1 5,151

Umar M Shareef – Karki Manta Dani New Song 2019

sabuwar wakar umar m shareef Mai taken Karki manta dani Alkawarin mu na nan.

wannan wakar tayi dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin ta.

Alkawwarin Mu Nanan,
Alkawarinmu Nanan,
Komai Nisa Na Dare Ashe Gari Zai Waye Waaa,
Komai Nisan Jifa Ashe, Kasa Zai Dawowa…
Rabon Kwado Ko Yahau Samaaaa.. Kasa Zai Sakkowa,
Na Cire Raina A Gamo Dake,
Na Dau Hakuri Zan Manta Dake,
Na Kasa Yin Rayuwa Babu Ke,
Kullun Tunanina Yaya Kike,
Alkawarin Mu Nanan Dani Dake.. Kona Mutu Kinanan A Zuciya,
Alkawarin Mu Nanan Dani Dake.. Kona Mutu Kinanan A Zuciya,

Download Mp3 Now