Umar M Shareef Ft Korede Bello – Sabada New Song

2

Umar M Shareef Ft Korede Bello – Sabada

Umar M Shareef Ft Korede Bello – Sabada

Ina Masoya Ma’abota Sauraren Wakokin Hausa To Ga wata Sabuwa daga Bakin Shahararren Mawakinan Naku wato Umar M Shareef.

A wannan Lokacin Mu Sake Dawo Muku da Wata Sabuwar Waka Ta Mawakin Naku Tare Ka Shararren Mawakin kudi na Turanci wato Korede Bello. Mai Take SABADA.

Wanna Wakar Tayi Dadi sosai Kada Dai Na Cika Ku Da Surutu Ku saukar Da Wanna Wakar Kan Wayar Ku Ta Ta Hanyar Amfani Da Download Bottom dake Kasa

 

Download Mp3 Now

 

 

And Also Please Kada Ku Manta Kuyi share din wanna wakar a Facebook ko whatsapp Domin Wasu su karu,  Mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

2 Comments
  1. Nuhu Abubakar Adam says

    Gaskiya Megida Wato Umar M Shareef Ka Burgemu Tare Da Abokaina

  2. A dauda says

    Allah yakara basira