Umar M Shareef – Fadli Falala New Song 2019

0 4,066
Umar M Shareef – Fadli Falala New Song 2019

Sabuwar Wakar Umar, M Shareef Ta Wannan Shekarar 2019 Mai Taken Fadli
wanna.

wakar Tayi dadi sosai Daga bakin Shagararren Mawakinan Wato Umar M Sharif.

ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.

* fadli falala anyi wa dan adam sai godiya
* Bazan So Ba.. Ko DA Was a Bazan BarKi Ba,
* Na Duba Duk A Ciki Banga KamarKi Ba,
* Mun Saba Ni Dake Baza, a Rabamu Ba,
* Mun Caba , Mun Munyo Sure Baza.a Rabamu Ba,
* Shine Dai Dai Tun Daganan Mu Baryin FargaBa,
* Ke Na So Tun DA Ni Kiso Hakan Yay Kyautuwa.