TSOTSON FARJIN MACE A LOKACIN SADUWA – DR JAMILU ZAREWA

4

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA ! !

Tambaya :

Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.

Amsa :

To ‘yar’uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin

bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.

Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta : 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

Allah ne mafi sani.

Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406

Daga :-darulfatawa

Leave A Reply

Your email address will not be published.

4 Comments
 1. Umar Abdullahi says

  Allah Yasaka Da Alkhairi

 2. Ahmad Abdullahi says

  Kai malam wannan fatawanka dasake kowani wuri nada muhallinshi

 3. Anonymous says

  Mal inadatanbaya mene hukunci matar da mijinta yanemi yasadu da’ita taki sabodaxekara aure wensai xafasa auran dayayiniya

 4. Nazifi says

  Malam shan bashi da matsala ajikin mutum