Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Wasu ‘Yan Kannywood Da Suka So Suyi Lalata Da Ita

Af
19 11,786
Af

Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Wasu Yan Kannywood Da Suka So Lalata Da Ita

 

Wani Sabon Rikici Da Ya Barke Tsakanin Tsohuwar Jarumar Kannywood Sadiya Haruna Da Wasu Jaruman Kannywood. 

Wannan Rikici Yayi Zafi Sosai Inda Har Suke Kiran Sadiya Haruna Da Karuwa.

Hakan Ya Fusata Sadiya Haruna Ta Ambaci Sunayen Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Da Auka Nemi Suyi Lalata Da Ita.
Ga Dai Videon Yadda Abin Ya Kasance.


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din

Af
19 Comments
 1. Anonymous says

  haba aisuduka sun makara saboda akwanan daya daga cikinsu wani yatonasu yafadi irin karuwancin da yan fim kiyi na bin maza dasukeyi abin har ya qazanta

 2. abdul says

  allah shirya

 3. Anonymous says

  Karyane

 4. Q says

  Kowa yayinagari ɗan kansa ,,ubangiji yyashirƴemu. Gabadaya

 5. Ikhalifa na sufi says

  hakika wannan al amarin yayi muni sosai, amma aganina idan da za’a bayyana masu batawa yan film(kannywood) suna sannan kuma bayan an bayyana su aka dauki mataki akansu ko da kuwa manyane acikin kungiyar ta fim din da an samu sauki da ragewar lalacewa yan matan.

 6. Anonymous says

  Dama ai abinda yan fim dinnan keyi yanxu yafara wuce gona da iri don sunfara daukar al’adar da muslunci bai yarda da itaba suaganinsu burgewace tir sunfara nuna tsiraici acin wakar garzali miko wakar so na amana

 7. Buharee bb* says

  Dama ai abinda yan fim dinnan keyi yanxu yafara wuce gona da iri don sunfara daukar al’adar da muslunci bai yarda da itaba suaganinsu burgewace tir sunfara nuna tsiraici acin wakar garzali miko wakar so na amana

 8. Karka sake Zakzaky munafikine says

  Dama duk gayyar tsiyace

 9. Anonymous says

  TO ALLAH YA KYAUTA

 10. Anonymous says

  Dama tana sone

 11. Badamasiidris says

  Ina ganin duk wanda yakeyin daidai ai yasani basai ana bata lkc wajen fadamar ba

 12. Salisu abdullahi maida says

  Allah kakiyaye mu da aikin dana sani,fadan da babu ruwanka ai dadin kalloh gareshi

 13. Anonymous says

  Duk Kansu Makaryata Ne Su Matan Babu Guda Wacce Zata Cewa Wai Idan Annemeta Suki Amincewa Ai Har Sai Hakan Ya Kasance Da Su Sannan Suke Samun Kansu Matsayin Jarumman Da Za’a Saka A fim To Yanzu Akwai Wata Macce Da Zata Zo Tace Wai Mazane Ke Neman Su Da Lalata Kawai Wannan Duk Shaci Fadin Su Kawai Ne Su Matan Duk Abunda Kunkaji Miji Yace Ma Matar Shi Ai Hakane Ba Gardama A Wannan Maganar Don Haka Suma Ko Wane Lokaci Ai Suna Tare Da Juna Kai Dai Allah Yayi Mana Kariya Da Sharrin Shedan Yasa Mugama Da Duniya Lapiya Amen

 14. Anonymous says

  AIKIN GAMA YAGAMA

 15. ABBA BULAMA says

  Karyar banxa yan kannywood dinnan kadanne na’allah acikinsu. wai saikaga yarinya daga tashiga harkar firm datayi firm1 2 saika ganta da motar 2 million naira ga phone din N100,000 hannunta. to abin tambayar a’ina tasumu wannan kudin?

 16. Kabiru Yahaya Bachaka says

  Ke yi dai dai,ki kare mutuncinki na ya mace,iyaye da abokan sana’arki mata.

 17. Ahmad says

  Abun yayi daidai ayi ta baiyanasu

 18. Anonymous says

  peace

 19. HUSSAINI AHMED YANDA says

  ina ina aidaman yammatan hausa film mafi yawansu karuwanci kekaisu harkar film waye besaniba tir da halinku anyi asara wallahi tirrrrrrrrr

Leave A Reply

Your email address will not be published.