Rara – Ganduje Ya Haye MunTafi Rantsuwa New Song 2019

0 54,888

Ina Masoya Wakokin Shahararren Mawakinnan Wato Dauda Kahutu Rara.

To Ga Wata Sabuwa Ya saki Mai Taken Ganduje Ya Haye Mun Tafi Rantsunwa.

Wannan Wakar Yayi Ta Ne Akan Nasarar Lashe Zabin Da Apc Tayi A Jahar Kano.

Inda Ganduje Ya Kara Da Abokin Takarar Sa Wato Abba Gida Gida.

Ga Masu Sauraren Wakokin Siyasa Wannan Wakar Tayi Dadi Sosai.

Ku Sauko Da Ita Kan Wayar Ku Domin Ku More Sauraen Ta.

Download Mp3 Now