Ni Sa’ar Uwarka Ce, Inji Hadiza Gabon Ta Gayawa Wani Da Yace Mata Ta Tsufa

Af
7 1,109
Af

Bayan saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda da dama daga cikin masoyanta suka ta yabawa da kyawun da ta yi,

wani ya cewa Hadiza Gabon ta yi kyau amma ta tsufa. Hadizar ta bashi amsar da ta dauki hankali.

Inda ta ce masa “Ni sa’ar mahaifiyarka ce”.


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din

Af
7 Comments
 1. Sadeeq bako beli says

  duk wani jagora koh celebrity seya xamo meyin hakuri da mutane idan aka dubi irin yanda magabatanmu sukasha gwagwarmaya

 2. Anonymous says

  Wow my mom sake u luk take away masha Allah.

 3. Anonymous says

  Ana hakuri da nuna shi ya fi

 4. Anonymous says

  I repeat it you r too old!!
  u better go and get Merry before u become absolute expire

 5. Lameen Ahmad dan Auta says

  Komai yarintar yaro watara tsohone dan haka ke jarumace mai dumbin masoya baikamata kiji haushiba dan Ankiraki tsohuwa harkikaigazagi yakamata kigyara ‘daga dan Autan mama

 6. Abban habeeb says

  Ai wlh ya fadi gaskiya hadiza gabon ta tsufa ba aure ko manemi

 7. Adamu shu'aibu baladde says

  Bai kamata kibata raiba akan haka

Leave A Reply

Your email address will not be published.