Ni Musulmace Kuma Nasan Iyakokin Addini Na – RAHAMA SADAU

0

Ni Musulmace Kuma Nasan Iyakokin Addini Na – RAHAMA SADAU

Idan baku manta ba abaya bayannan ne muka kawo muku wani labari inda fitacciyar jarumar film din hausa rahma sadau ta bayya na karara cewa korar da MOPPAN ta mata alkairi ce agareta.

jarumar tayi fira da mujallar guardian life inda jarumar tace ” Na san addini na.
Nasan al’ada na Kuma nasan iyakokin da suka sa akai na.

Kaga kamar bana jin dadin sa kananan kaya duk da yake bana ganin laifin bude gashi.”

Jarumar tace itabata ganin laifin barin gashi a waje amma kuma tace tasan addinin ta kuma tasan dokokin daya dora mata. kome zakuce game da wannan furucin ?

Related Of Current Post

Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.