Mustapha Nabraska Ya Maka Hadiza Gabon Kotu Bisa Zargin Yimasa Barazana

0 2,513

Mustapha Nabraska Ya Maka Hadiza Gabon Kotu Bisa Zargin Yimasa Barazana

 

ANA DARA: Fitaccen Jarumin Finafinan Hausa Mustapha Naburaska,

ya maka jaruma Hadiza Gabon a Kotu bisa zargin yi masa barazana da rayuwa..

Za a yi zaman shari’ar ta su ne a jibi Alhamis, 24 ga watan Afrilu 2019 a Kotun Nomansland da ke garin Kano.

koma Dai Mike Faruwa A Tsakanin Su Mudai Sai Dai Muce Allah Ya Dai daita Tsakanin Su.

Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Leave A Reply

Your email address will not be published.