MUSIC :Sabuwa Wakar Umar M shareef – Zo Kusanta Dani

18

- Advertisement -

Saukar Da Sabuwar WaKar Umar M Sharef Mai Taken Zo Kusanta Dani .. wakar Ya Reratane Na Sabon Film Din Ali Nuhu Mai Suna Zan Rayu Dake .. Jaruman Dasu Taka Rawa A Wakar Sune. Ali Nuhu Tare Da Lawal Ahmad Sai Kuma Hafsat Idris Barauniya ..
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar

⏩Zo Kusantu Dani .. Zana Rayu Dake

Amana Takaima Zana BaKi

 Zo Kusantu Dani Zana Rayu Dakai Amana Takaina Zana Baka

- Advertisement -

⏩ Na Aminta Dake Muzauna Rayuwa Tare

 Sai Kiyo Zance Ni Kuma Zanyi Saurare

 Inbaki Tukuici Zabi Dakanki Balangu Ko Tsire

⏩ Ki Diba Ki More .. Kaunace Tasanyani Farin Ciki

       Download music here

Sources:hausamini.comKuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Follow Us On Facebook Facebook Page
Follow Us On Twitter Twitter

- Advertisement -

Leave a Reply

Please Login to comment
avatar
  Subscribe  
Notify of