Maganin Ciwon Mara Na Mata (Lokacin Al’ada)

0 294

ABINDA ZAA NEMA.

1. Garin Kusdul hindi chokali 5

2. Garin Haltit chokali 1

3. Garin Albabunaj chokali 3

4. Garin Habbatussauda chokali 3

YADDA ZAA HADA.

Dukkanin magungunan dana muka lissafa zaa hada su waje guda,sai a rika dibar chokali 1 cikakke ana tafasawa da ruwa kofi 2 bayan ya wuce sai a tace asha kofi daya da safe daya da yamma.

Sannan wannan hadain yana maganin sanyin mara na mata.

Me Bukatar Hadadde N13500
08135404044 08020738307 koda ta WhatsApp ne