Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata ‘Karuwa’

0 41

Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata ‘Karuwa’

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta nuna halin dattaku wajan mayarwa da wata da ta kirata da sunan ‘Karuwa’ bayan da Nafisar ta saka wasu hotunan ta a dandalinta na sada zumunta.

Baiwar Allan Ta Cewa Nafisa, ‘Karuwar Banza’

Amma Sai Nafisar Ta Danne Zuciyarta ta bata Amsa da Cewa ‘Allah ya saka da Alheri’Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Follow Us On Facebook Facebook Page
Follow Us On Twitter Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.