Advertisement - Talla
Af

Kanun labaran mujallar Fim ta wannan Watan

0 139
Advertisement - Talla
Af

Kanun labaran mujallar Fim ta wannan Watan


1. ZPreety: Hira da Zulaihat Ibrahim, jaruma ‘yar Zuru wadda ta mamaye soshiyal midiya da bidiyoyin barkwanci

2. Abin da ya sa baba na ya saki Dawayya – Aisha Teku

3. Kama ‘yan fim irin su Sunusi Oscar: Yanzu na fara, cewar Afakallahu

4. Zuciya ta ba ta mutu ba don an yanke mani ƙafa – Sani Moɗa

5. Ba na kewar harkar fim, inji Fati Ladan bayan ta haihu

6. Mecece makomar shirin ‘Bilkisu’ bayan rasuwar furodusa Umar Sa’idu Tudunwada?

7. Hira da Asma’u Nas, Abdallah Amdaz, Rasheeda Adamu, Mu’az Bushkiddo, marubuci BMB.

Advertisement - Talla

Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Af

Leave A Reply

Your email address will not be published.