Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Yar kwalisa

0 994

Jaruma maryam ab yola yar kwalisa wanda itama tana daga cikin jarumai da na taka raqae gani a masana’antar kannywood wanda ta fito fina finai da dama kuma sunyi suna sosai fiye da zato.