Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu’uma Tare Sani Musa Danja

1

Wannan wasu sababbin hotunan ne da sunka fitar a shafukansu na sada zumunta wato “instagram” wanda kamfanin hoto mai suna celebrity ya dauka.

Wannan dai kamfani idan baku manta ba shafin Hausaloaded ya kawo muku cewa na shaharren jarumin wasan  kwaikwayo ne sato sani musa danja.

Wannan hotunan ba aure bane ko soyayya a anyisune don film din Akeelah.

 

 

 

 

 

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

1 Comment
  1. Hafeez ibrahim Lago says

    Yayi kyau oga sani muna tare da kai baban kadija na mansura iya wuya allah ya kara arziki