Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za’a binneta

3

- Advertisement -

Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za’a binneta

- Advertisement -

Wata mata me sana’ar sayar da abinci da ta mutu a kasar Ghana kenan a wannan hoton, ana bikin binne tane sai aka samu kujera aka zaunar da ita aka kawo turmi da tabarya da kuma sakwara, irin dai sana’ar da takeyi lokacin tana da rai.

Irin wannan shagali da akayi wajan binne ta ya dauki hankulan mutane domin ba kasafai aka saba ganin hakan ba.Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Follow Us On Facebook Facebook Page
Follow Us On Twitter Twitter

- Advertisement -

Leave a Reply

Please Login to comment
avatar
  Subscribe  
Notify of