Kalli taurarin fina-finan Hausa tare da ‘ya’yan shugaban kasa

0

Kalli taurarin fina-finan Hausa tare da ‘ya’yan shugaban kasa

Taurarin fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, Mansurah Isah, Samira Ahmad, Rashida Mai Sa’a, kenan a wadannan hotunan tare da ‘ya’yan shugaban kasa, muna musu fatan Alheri.

Related Of Current Post


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.