Kalli hotunan ‘Mala’ika da aka dauka a kasar Amurka’

6

- Advertisement -

Kalli hotunan ‘Mala’ika da aka dauka a kasar Amurka’

Wannan wasu hotunan da wani mutum me suna Thorman ya dauka ne dake Michigan a kasar Amurka, kyamarar dake gidanshice ta dauki hotunan da dare inda za’a iya ganin wata halitta me fiffike a saman motarshi, Thormas dai yace wannan hoton mala’ikane.

- Advertisement -

Ya dauki hotunan ya kai cocinshi inda limamin cocin nashi ya tabbatar da cewa Eh! Lallai wannan mala’ikane dake karesu da dare idan suna barci.

Cocin ta saka hotunan a shafukan sada zumunta, kuma sun dauki hankulan mutane sosai inda wasu suka yarda cewa Mala’ikane a wannan hoton wasu kuwa cewa sukayi wani kwarone kawai.

The mercury news.Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Follow Us On Facebook Facebook Page
Follow Us On Twitter Twitter

- Advertisement -

1
Leave a Reply

Please Login to comment
avatar
1 Comment threads
0 Thread replies
0 Followers
 
Most reacted comment
Hottest comment thread
1 Comment authors
Adamu Malte Recent comment authors
  Subscribe  
newest oldest most voted
Notify of
Adamu Malte
Guest
Adamu Malte

Enter your comment…

.
.
.
Lallai kam sun rasa aiki!!!!