Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya

0

Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya.

Babu abinda yafi burgeni a fim din kwana casa’in fiye da yadda nake fitowa a matsayin munafuka.

Rayya itace wadda tafi kowa hassakawa afim din kwana casa’in tayyada ta kware wajen munafinci da kuma acting.

Raiyyanatu tana zaunene a garin kaduna amma asalin inda aka haifi rayya an haifetane a ikeja dake jahar lagos.

Rayyanatu tayi firamari da kuma sakandiri harda isilamiya duk a garin kaduna.

Dalilan dayasa rayya tafara fim shine dama allah ya dora mata son takasance yarfim kwarin gwiwar rayyako shi takasance mai karantar mass comunicario.

domin zama yar jarida wannan shine babban dalilin shigarta sana ar fim kuma wadanda sukai mani jagora sunhada.

da nura sultan dan kano ne naziru adam sale wadannan sune jiga jigaina a harkar fim.

Rayya tayi fina finai a kalla sunkai kwaya hudu zuwa biyar amma acikinsu tafison shirin kwana casa’in domin anane.

nayi suna kuma mutane suka san waceceni ba kamar yadda nafito mai rawar kai.

dakuma iya munafinci dan haka babu abinda zance sai dai godiya ga allah.

Burin rayya yacika tunda duniya tasanta kuma tayi godiya ga wadanda sukai.

mata hanyar shiga harkar fim sannan ina turo godiyata ga masoyana allah yakara dankon zumunci.

Leave A Reply

Your email address will not be published.