Advertisement - Talla
Af

Ina Neman Mijin Aure Kuzo Ku Aure Ni Inji MARYAM YAHAYA

8 2,187
Advertisement - Talla
Af

A Wata Fira da wata tashar Gidan Radio Tayi Sun Tattauna Da Jarumar Kannywood Wato Maryam Yahaya.

Wanda Har a cikin Tambayoyin Suke Tambayar Ta Game Da Aure.

 

Shine Ta basu Amsa Da cewa tanason Aure Yanxu Maza Wahala sukeyi.

A Fito a aure ta Yanzu maza suna wahala
Ga dai videon Yadda Firar tasu Ta Kasance anan Kasa sai ku shiga

Advertisement - Talla

Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Af
8 Comments
 1. Abubakar mohd says

  Barka da sallah

 2. Anonymous says

  Ku Hadani da ita

 3. Anonymous says

  Haba bada gaske kike ba idan gaskiyane kina da samari masu sonki sannan in kin sami mai sonki da gaskiya ba zaki aure shiba don ku karyace ke janku da yau dara

 4. Anonymous says

  Kiyi aure maryam shine rufin asirin diya mace

 5. Abdallah says

  Karya take ba auren ne a gabanta ba, kawai dai Raina MN hnklin ne

 6. Mubarack Bello says

  Inada Muradin Son Kasancewa Tareda Ke Maryam Yahaya

 7. T says

  YAYI

 8. Abdulrahman Ahmadu says

  I Love you maryam

Leave A Reply

Your email address will not be published.