Hotunan Kamin bikinda suka jawo cece-kuce √ Hussaini Danko

1 1,870

Hotunan Kamin bikinda suka jawo cece-kuce Hussaini Danko

Wadannan hotunan kamin bikine na wasu masoya da suka dauka da suka dauki hankulan mutane sannan suka jawo cece-kuce.

Wata baiwar Allah ce ta saka hotunan a shafinta na Twitter inda ta yi Allah wadai da yanayin daukar hotunan wanda ta bayyana a matsayin wadanda basu kamata ba.

Saidai bayan saka hotunan an yi cece-kuce akai inda wasu ke ganin cewa itama be kamata ta saka hotunan ba, tana iya yin fadakarwarta ba tare da hotunan ba, wasu kuwa na ganin cewa ta yi daidai.

Daga cikin wanda ke ganin bata kyauta ba hadda hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad.

shugaban kasa, Bashir Ahmad.