Hotunan Daliban Da Suka Rasa Rayukan su A Jami’ar Tafawa Balewa Dake Bauchi

0 405

wadannan sune Fuskokin daliban da suka rasa rayukansu a rushewar gadar Dake jami’ar Abubakar Tafawa balewa University ATBUW.

wadannan hotunan wasu daga cikin daliban da suka rasa rayukansu ne sanadiyyar rushewar wata gada a jami’ar ATBU dake Bauchi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: