Dalilan sa suka sa nakoma Lagos – Adam Zango

1

Fitaccen Jarumin Finafinan kanny Wood kuma shahararren mawakinnan Adam A zango ya bayyana dalilan dasuka sanyashi komawa Lagos Da zama. 

Jarumin yabayyana cewa yanzu haka ya koma can Da zama kuma nan da wata shida zaizo ya dauki matarshi DA kuma Mahaifiyarshi.

 

Adam A Zango dai yayifice mussamman A arewacin Nigeria kuma Yana zaune Ne a garin kaduna dake arewacin kasar

Amma kuma yanxu ya bayyana komawar Sa birnin Lagos dake kudancin Nigeria.

Wasu dai na ganin hakan bai rasa nasaba Da ficewar DA yayi daga kungiyar finafinan arewacin kasar ta kannywood .

A watannin bayane jarumi Adam Zango ya bayyana ficewa daga kungiyar ta kanny wood inda yace shima zai koma cin gashin kansa .

Saidai daga baya jarumin yafito a wani bidiyo na instgram Yana tallar finfinansa a yanar gizo.

A dalilan da Da yabada gameda batun komawarsa Lagos yace.

“Kamar Dan firamare Ne ya shiga sakandire, yanxu haka na dawo nan Lagos DA zama saboda yadda Al amuran fim a arewa suka tabarbare, yanxu haka abubuwa sunfara tafiya yadda yakamata sannan inaso in Fara waka DA mawakan kudu Don yanxu inason yinwaka DA mutum biyar anan daga cikin manyan mawakan nan.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

1 Comment
  1. Ustaz Jr says

    Karfa kawai sai me tohhh Up arewa komai wuya