Daga Yau 15 Ga watan August Ni Adam A Zango Na Fita Daga Kungiyar Shirya Fina fina Ta Kannywood

1

A yau shafin Arewafresh ya samu labari na fitar jarumi adam a zango daga masana’antar kannywood wanda muna tuannin irin abunda ya faru da sanusi oscar 442 ne ya sanya shi yin wannan magana a shafinsa na Instagram.

Ga jabawabin jarumin

“Daga yau abinda na aikata mai kyau ko marar kyau kada a dangantashi da Kannywood.

Daga yau duk arziki ko rashinta a kannywood bana bukata.

Wannan hakkinta (right) kada alumma suyimin mummunar fahimta.babu dokar kungiyoyin a kaina.

Dalili

Shugabancin kama karya da ake yi mai karfi,mai arziki,mai daukaka mai arziki ba’a iya hunkuntashi saboda kwadayi da son zuciya.

Na zama independent film maker.

BA LAIFI BANE GA DUK WANDA YACE FITA DAGA KANNYWOOD. .
MISALI…..
INDIA SUNA DA_BOLLYWOO SUNA DA SUNA DA MOLLYWOOD SUNA DA TOLLYWOOD.
.
DAGA YAU DUK WANDA ZAIYI AIKI DA NI. A SHIRYE NAKE AMMA BANDA KANO DON GUDUN KADA IN KARYA DOKAR YAN KANNYWOOD.
#independentfilmmaker”

Leave A Reply

Your email address will not be published.

1 Comment
  1. Anonymous says

    Your Comment dear sir, congratulations on this very in informetion i am looking for job