Da Kina Hangen Nesa Da Yanzu Kin Yi Aure>>Wani Ya Gayawa Maryam Booth Bayan Da Ta Bar Atiku Ta Koma Goyon Bayan Buhari

0

Taurarin fina-finan Hausa kenan a wadannan hotunan da suka dauka da gwamnan jihar Kaduna, Malam nasiru Ahmad El-Rufai a yayin shirye-shiryen tarbar shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yakin neman zaben da ya je yi Kaduna.

A cikin wadanda aka gani a wadannan hotuna akwai Shamsu Dan Iya, Maryam A.B Yola, Ladidi Fagge da Maryam Booth wadda da tana bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP,Atiku Abubakar amma daga baya ta ajiye ta dawo tafiyar APC ta shugaban kasa, Muhammadu Buhari akan wannan wasu daga cikin masoyanta sun bayyana ra’ayoyinsu kamar yanda za’a iya gani a kasa.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.