Ba Zan Iya Auren ‘Yar Fim Ba Matan Hausa Fim Cikakkun Karuwai Ne inji Tanimu Akawu

Af
74 4,078
Af

Ba Zan Iya Auren ‘Yar Fim Ba Matan Hausa Fim Cikakkun Karuwai Ne inji Tanimu Akawu

Shahararren jarumin wasan Hausan nan Tanimu Akawu, yayi wata babbar magana a wata hira da yayi da wani gidan rediyo dake birnin Abuja.

Ya bayyana cewa yanzu babu wani abu da matan ke yi idan ba bin mazan banza masu kudi ba da kuma masu mulki ba.

Jarumin ya bayyana cewa motar da Hadiza Gabon ke hawa kadai za ta iya siyan motocinsa guda goma, ya kara da cewa shi EOD ce yake hawa kuma ya siye ta da kudinshi.

Jarumin ya kara bayar da misali da jaruma Maryam Yahaya, ya ce, “Kallo kawai ta zo yi aka sanyata a cikin fim din Mansoor, amma yanzu wayoyin dake hannunta sun kai na kimanin dubu dari takwas, kasan kuwa ba a fim ta samu wannan kudin ba, saboda nawa ne duka ake biya a fim din?”

Ya cigaba da cewa, “Ko ni yanzu ka bani ‘yar fim na aura bazan aure ta ba, saboda na san abinda ke tafiya a harkar, yarinya tun ba ta da wayo take kallon mu muna yin fim amma yanzu ta zo cikin shekara daya ta samu kudin da bamu taba tunanin zamu samu ba, yaya za ayi ta dinga ganin girman mu.

Mai gabatar da shirin Sabitu Garba Mustapha yayi mishi nuni da cewa wannan magana da yake yi babbar magana ce, inda ya bayyana mishi ya kamata ya tabbatar da abinda yake fada, sai jarumin ya bayyana cewa ai wannan abu kowa ya riga ya sani.


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din

Af
74 Comments
 1. Ridwan dan malan says

  TO Allah ya kyauta kuma ya shiryamu

 2. Zaharadeen says

  Nikuma zan iya auren Yar fim saboda wasu dalilai

 3. ISAH DAN MALMA TAPPI says

  da ganin kurat kai kasan zataci akuya

 4. Khalifa says

  Allah ya tsare

 5. Anonymous says

  gaskiya baikamata yana wanna harka yana fadin hakaba to aima susuke fara lala tasu

 6. Namalam says

  Maganar ka Tanimu Akawu a in dibawace

 7. Anonymous says

  Allah yashirye dukmasu aikata badai daiba

 8. Anonymous says

  chaf gsky muke ganin suna kiba ammafa duk da haka va ataruwa azama dai

 9. Abdurrashed sani dauran says

  Allah shiryasu damuma duk

 10. Anonymous says

  Allah ya kyauta

 11. Anonymous says

  Your Comment allah yasa sugyara

 12. Anonymous says

  ya” taba kamasu turmi da tabarya ku tambaye shi

 13. Anonymous says

  Allah masani

 14. abubakar kabir says

  magana ta gsky nayar da ja kah lubale da tanimu akahu yakawo mana gsky ne eduniyama ta riga tasan haka

 15. Anonymous says

  Ya fadi gaskia

 16. MUSULIMU AMINU WALI says

  GASKIYA BAI KAMATABA YIN WANNAR MAGANA

 17. abu najif says

  AIKOBAKAFADABA MUNSANHAKA AMMAIDA TALAFIN DA KUKEBASU DAKUDASU ALLAH YARABAMU DAHADAZURIYA

 18. Anonymous says

  beka kamata ka bayyana masuyinhakan

 19. Anonymous says

  Ai gaskiyane ko wadansu shigar da sukeyima bata kamala bane dan bai daceba. Allah ya shrym ysa mufi karfin zktnm,

 20. Yahaya lawal says

  Gaskiya ne,shiyasa suke sa kayan wanka masu tsada.ashe da walaki,bayan haka kuma suna kara kyau a yanayi jikinsu.

 21. Anonymous says

  Yanada kamshin gaskiya

 22. murtala g/ten says

  TO ALLAH YASHIRYAR DAMU DAMASU BATA YA’YAN MUTANE

 23. K.C says

  Your Comment wannan gaskiyane

 24. Anonymous says

  gaskiya kusan haka suke

 25. Anonymous says

  tabbas maganarka tanimu akawo gaskiya ce nikaina gsky baxan’iya auren macce yar film ba kodakuwa babantane ke mulkin kasata nigeria.akan misalin da kabada akan jaruma maryam yahaya xan’iya cewa tunkafin ahaifeta kakeyin film amma yanxun tashigo harkar da rana tsaka tasamu abunda ako amafarki baxakayi xaton samunsa ba

 26. Habilu garba says

  To ai duk kune kaima wayasan abin da yayima yaran wasu

 27. Anonymous says

  Toh Allah ya shirya

 28. Salisu gema says

  Allah yashiryesu sugane gaskiyya

 29. Anonymous says

  gaskiya yafadi sbd san abun duniya yarufe musu ido alhalin basusan baxasu dawwama akan hakadin ba

 30. habu Lawan says

  Gaskiya ni ara,ayina badukaba domin ba,ataru anzama dukaba

 31. Anonymous says

  Your Comment DUNIYAMA TASANI

 32. Anonymous says

  Hakan Gaskene Ko Hassada

 33. Anonymous says

  Wannan magana haka take sai dai duk wanda yagyara yasani

 34. Maryam says

  Hmmmmmm Allah ya kyauta ni arayuwata banida ra’yin kallon hausa films

 35. Basiru Usaini says

  Allah yashirya Ameen

 36. Abbakar says

  Gaskiya ya fada

 37. MUHD INUWA ISAH says

  to allah yemana mekyau ALLAH katsarai ma zuciyar mu

 38. ANAS MUHAMMED ZOMAWA says

  GASKIYA YA FADA

 39. Mohammed m musa biu l,g,borno state says

  Wan nan magar gaskiyane duk karuwaine koni baza iya aurensuba

 40. Muhammad sufyan says

  Allah yashiryesu sudaina

 41. Ibrahim adamu B says

  Allah yasamugane allah y shiryamu sukuma allah yasa suganecewa aureshine mutuncinsu

 42. barrister Ahmed says

  Your Comment Allah ya kauta Ameen

 43. Anonymous says

  gaskiya hakan bai dace ya futo daga bakin saba

 44. Anonymous says

  Your Comment magana zarar buunuu!

 45. Anonymous says

  HMM “NAGA KUNAE IYAYEN GIDANSU ,KAGA KUWA I ENAA GANIN KUNAE SULLAR KOMA,MEYAE.

 46. Daga yunusa yakasai says

  Wannan batu na tanimu akawu haka take gaskixar maganar daya kakefadi ba abin da suke yi sai bin mazajen masu kudi ko masu mulki

 47. Abdulrazaq says

  Waishin dan allah da gasakene motar da hadiza gabon take hawa saitase wacche tanimu akawu yake hawa gomah

 48. Marwan yakubu balanga talasse gombe state says

  Toh mukan ba abunda zamushe saidai mushe allah shirya mu gabadayanmu

 49. Naziru abdullahi says

  Maganarka gaskiyane tanimu akawu karuwai,senyeyawa ayan,firm Allah yasasugane gaskiya Allah yashiryesu

 50. umar m suleman says

  Your Comment
  Allah ya kiyaye

 51. Abdullah isah says

  Gsk nidai banda jarumata wato Aisha tsamiya

 52. Faisal Ahmed says

  Dama ai mutuncin MACE shine gidan mujinta, kuma sun sani bekamata MACE tayi wata mu’amila da wani NAMIJI ba.

 53. Zaharaddeen isah yakasai says

  HMMM Babbar mgn allah yakyauta, yakuma karj shiryamau

 54. Abbah sulaiman umar says

  Ya allah kashiryesu damu baki daya

 55. Anonymous says

  chab Allah y sa mufi karfi zuchiyar mu

 56. Anonymous says

  Hmmmm tokaibanda abinka meyadameka so da ubangijinsunewannan ko toyanxu idan yarkacetake yinhakafa kagababuwandaxai aureta kenanko dan allah babukyau

 57. Anonymous says

  Hakane wlg

 58. Sani Garba Saminaka says

  NI BAN YARDA DA MAGANAR SA BA. YAUWA MAGANAR SA QANZON KUREGE NE,

 59. Anonymous says

  allah yasa mudace

 60. NUHU M,AHMAD ROGO says

  WANNAN GASKIYANE TANIMU

 61. Ibrahim Umar Kukuri says

  WANNAN MAGANAR GASKIYA YAFADA

 62. ibrahim mai sa a frk says

  Your Comment allah ya shiryemu

 63. Yusha'u shu'aibu gulbala says

  Slm! Nidai abunda zance anan shine allah ya shiryesu damu gaba daya.

 64. IBRHM MANSUR says

  GASKIYA NE AI BABU WANI BAKON ABU A GURINMU MU YAN KALLO DOMIN MUNA GANIN ALAMUN HAKAN

 65. WAKILI BELLO says

  ALLAH YA KYAUTA.

 66. Anonymous says

  tohfa allah ka tsaremana imaninmu

 67. Anonymous says

  Your Comment WANNA HAKAYAKE

 68. masa ud salisu says

  to allah dai yashir yamana zuru a wanan zamani ai sai dai addu a

 69. Jabir Muh,d says

  Allah Ya Shiryesu

 70. Anonymous says

  ALLAH YAKYAU TA YASHIRYAMU BAKI 1 AMEEN

 71. Anonymous says

  To Allah ya shiryesu

 72. Kabiru Mustapha says

  Allah yakwuta Allah yashiryamana zuriarmu

 73. Anonymous says

  gaskiya yafada duka maryam dinyaushetashiga afim daharzatarike wannan wayoyin adaitinaduniya bagurizamabace abindakashuka shizakagirba ba agayamakaranar mutuwarka

 74. Ibrahim yakubu says

  Tanimu akawu kafadi gaskiya,amma kayi a hankali

Leave A Reply

Your email address will not be published.