AUREN KASHE WUTA: Ta Kashe Mijinta Domin Ta Koma Gidan Tsohon Mijinta

2

Matar wadda ta hada kai da wasu maza biyu masu suna Garba Hassan da Sahabi Garba, suna zaune ne a Sabon Gari dake gundumar Illo a karamar hukumar Bagudu ta jihar Kebbi.

Majiyarmu ta samu daga facebook shafin rariya,Matar ta kashe mijin nata mai suna Abdullahi Shaho ne domin ta sake auren tsohon mijinta mai suna Idris Garba kamar, yadda shugaban ‘yan sandan jihar Kebbi Muhammad Danjuma ya bayyana.

Shugaban ‘yan sandan ya kara da cewa, za a gurfanar da matar da mazan biyu a gaban kotu domin su fuskanci hukuncin abinda suka aikata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

2 Comments
  1. Munkaila liye kargi says

    To itameyasa tafito agidan tsohon mijin nata yakamata mata kudaina wannan abu kudauka haka allah yaso

  2. Anonymous says

    KARYA.MAI.DA.ITA