Asirin Jaruma TEEMA MAKAMASHI Ya Tonu 👉 Korarriya Ce A Gidan Su 😱 Inji Mariya Bala Kundi

0 4,611

Asirin Jaruma TEEMA MAKAMASHI Ya Tonu 👉 Korarriya Ce A Gidan Su 😱 Inji Mariya Bala Kundi

A wani Dan Karamin Rikici Daya Faru Tsakanin Jarumar Kannywood Teema Makamashi Da Kuma Mariya Balan Kudi Ya Sanya Auna Zage Zage a Shafin Sada Zumunta Wato Instagram.

Wanda Hakan Ya Fusata Mariya Balam Kundi Inda Har Take Bayyana Cewa jaruma Teema makamashi Korarriya ce a Gidan Su.

Sanna Ta Kara da Wasu Maganganu Marasa Dadin ji,  Ga Dai Videon Bayanin nan daga bakin Mariya Balan Kundi Sai Ku Shiga Ku Gane mA Idanun Ku.