An kama wasu masoya saboda suna damun mutane da ihu lokacin da jima’i

0 1,656

An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima’i

Kotu ta hukunta wasu masoya a kasar Kenya bayan da ta kamasu da laifin damun jama’a da ihu lokacin da suke jima’i.

Jama’a ne suka kaiwa ‘yansanda korafin Chacha Mwita dan shekaru 24 da masoyiyarshi Cynthia Mauhokha me shekaru 31 yayin da suke daki suna abin.

Har lokacin da ‘yansandan suka karaso wurin basu gama ba, suma sunji ihun nasu, nan suka shiga dakin suka kamasu.

An gurfanar dasu a gaban kotu kuma sun amsa laifukansu. Daga nanne sai kotu ta bayar da belinsu bayan da suka biya kudin diyya.


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Leave A Reply

Your email address will not be published.