Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya

1 406

Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya


Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ado Isa Gwanja kenan da matarshi onda aka yi bikin sunan diyarshi. Ya sakawa diyartashi sunan Aseeya inda ya godewa Allah da wannan kyauta.


Muna tayasu murna da fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.