Adam A zango Zai Kara Aure A Karo Na Shida (6)

0 1,075

FiTacen Jarimin Fina finan Hausa Na Masana’antar “Kanywood” Adam A Zango zai Angonce Karo.

A ranar Juma’a Mai zuwa da Misalin karfe 2:30pm na Rana a fadar Mai Martaba Sarkin Gwandu dake jahar Kebbi.

Adam A zango zai sake Angwancewa da Amaryarsa Safiyya Umar Chalawa wacce akafi sani da(Suffy) a ranar Juma’a mai zuwa.

Allah Yabasu Zama Lafiya.


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Leave A Reply

Your email address will not be published.