Adam A Zango – Ranka Ya Dade New Song 2019

2 30,288

Assalam Alakum Masoya Ma’abota Kasantuwa Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka Wato ArewaFresh.Com

Kamar Kullum A Kokarin Mu Na Kawo muku Wakokin Shahararrun Mawan Hausa.

To A Yau Ma Allah Ya Nufe Mu Da Kawo Muku Wata Sabuwa Daga Fasihin Mawakinnan Wato Adam A Zango.

Kowa Dai Yasan Waye Adam A Zango Ba Sai nA Fidi Ba.

Jarumi Ne Na FinaFinan Hausa Sannan Kuma Mawakin Wakokin Hausa.

Kamar Yadda Kuka Saba Jin Wakokin Adam A Zango To Wannan Wakar Tasha BanBan  Da ta Kullum.

Domin Wannan Wakar Yayi Ta Ne Da Salon Hausa Hip hop.

Ku Sauko Da Wannn Wakar A Wayar Ku Domin Sauraren Ta

 

Download Mp3 Now
 

Sannan Zaku Iya kallon Video Wannan Wakar Kai Tsaye Idan kuka Danna Hoton Dake Kasa.