Abdul D One – Rayuwa Zatayi Kyau Ni Dake (Sabuwar Waka 2019)

0 3,691

Sabuwar Wakar Abdul D One – Rayuwa Zatayi Kyau Ni Dake (New Song 2019)

Wannan Wakar Tayi Dadi Sosai Domin Abdul d one yayi wannan wakar ne Akan Soyayya.

Kuma Kowa Yasan Ko Waye Abdul D One Wajen Iya Wakokin Soyayya.

Ku Saukar Da Wannan wakar Kan Wayar Ku Ta Hanyar Amfani Da Download  Link Dake Qasa.

Kada Ku Manta Kuyi Share din Wannan Wakar A Facebook Ko whatsapp Domin Wasu Su kAru MUngode.

Download Music Now

Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Leave A Reply

Your email address will not be published.