Abdul D One & Nazifi Asnanic – GAJE (New Song 2019)

0 1,926

Sabuwar Wakar Abdul D One & Nazifi Asnanic – GAJE (New Song 2019)

Wannan Wakar Hadi Gwuiwa Ne Na Shahararrun Mawakan Hausa Wato Abdul D One & Nazifi Asnanic.

Wakar Tayi Dadi Sosai Koda Kowa yasan Wadannan Gwanayen Wajen Iya salon Wakoko Kala Kala Na soyayya Dana Aure.

To wannan Shahararrun mawakan sunyi wannan wakar Ne Akan Soyayya.

Kada Na Cikaku Da Surutu Ku Sauko Da Wannan Wakar Kan Wayar Ku Ta Hanyar Amfano Da Download Link Dake Qasa.

Kada Ku Manta Zaku Iya Share Din Wannan Wakar A Facebook Ko Whatsapp Domin Wasu Su Karu MUNGODE!

 

 

 


Ku Danna Comment Domin Rubuta Ra'ayin Ku A Kan Wannan Post Din


Comments
Loading...