NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

YAYIN AL’ADA💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP*💐💐💐

_Admin maijidda Bello ✍_

*Facebook group * ❤ SIRRIN YA MACE ❤

Domin samun mu kai tsaye a *Facebook page *👉 shiganan
https://www.facebook.com/gidansirri/

Domin samunmu a shafinmu na *instagram*
Shiganan 👉 https://www.instagram.com/p/Bp_bkPBFlEm/?utm_source=ig_web_copy_link


Domin samunmu ta *email * shiganan 👉 sirrinyamace@gmail.com

Domin AMFANIN kanki/ka dannanan 👉 sirrinyamace.com

Domin samunmu kai tsaye a twitter shiga nan👉 @real sirrinya mace

Topic ______

Kiwon lfy

Admin Maijidda Bello

Topic : mestrual cycle

A karkashin wanan topic akan iya samun canzin yanayi na menstrual cycle kamar haka👇
1⃣ rikicewar jinin al'ada
2⃣ dalilin dakesa rishin yin jinin al'ada ( amenorrhea)
3⃣ dalilin dakesa zubar jinin al'ada dayawa ( hypermenorrhée)
4⃣ dalilin dakesa yawan jinin al'ada ( polymenorrhoea)
5⃣ prolonged and abundant rule (menorrhagia) ma'ana jinin al'ada Wanda zeyi stawon kwnaki kuma yadinga zuba dayawa
6⃣ prémenstrual syndrom ( wato alamomin damace zataji daf ko lokacin zuwan jinin al'ada...

Wannan sune canzin yanayin da akesamun karkashin menstrual cycle

Zamuyi bayani daya bayan daya insha allah

Ramly🖊 Kamin fara bayani akan wanan abubuwan da ake iya samun canzi yayin jinin al'ada zanyi bayani akan menstrual cycle Menstruation ( jinin al'ada) jini ne Wanda yakezo ma mace yayin balaga kuma zuwan jinin na nuna cewa yarinya ta balaga kuma menstruation na nuna cewa yarinya takai minzalin samun ciki idan tana sex batare dawani kariya ba (préservatif) KO samun cikin yayin aure

Dan haka yayin da iya mace ta balaga zata para ganin jinin al'ada itakuma balagar ya mace magana mafi rinjaye sunace daga shekaru (10zuwa shekaru 19) Dan haka fara jinin al'ada yadanganta daga yanayin jikin mace dawurin datake rayuwa da yanayin zamanin datake ciki dayanayin abincin datake ci tana rayuwa kuma yadan ganta daga halittar hormone kin dakekawo jinin al'ada ....

Shine dalilin dakesa fara jinin al'ada yashan banban akan wasu matan

Wata tana fara jinin al'ada a shekaru 11wata a shekaru 15 wata kuma a shekaru 16 zuwa 17 wata kuma a shekaru 18zuwa 19 yayin sedai yayin damace tawuce shekaru 19 sama da shekaru 20 to se aduba dalilin dayasa batafara menstruation ba wato jinin al'ada


Ramly✏ Menstruation jini ne Wanda idan mace tafara baya daina zuwa har sai mace tadaina haihuwa wato ( ménopause) shikuma rishin haihuwa yanazoma mace ashekaru 45 zuwa 55 a magana mafi rinjaye

Sedai kuma jinin al'ada mace tana daina ganinshi yayin ciki KO yayin da mace take bada nono

Dawkewar jinin al'ada yayin bada nono shima yadanganta daga mata . wata bata ganin jini yayin datake shayarwa wata kuma tana ganin jini yayin datake shayarwa ...

Dan haka yayin damace take shayarwa kuma tana ganin jini dalili ne dake nuna cewa mace na'iya samun ciki ( rirista )dan gudun rirista idan kina shayarwa kina ganin jini sekiyi planning


Ramly🖊 Menstruation


Yayin da aka haifi yarinya allah yamata halita wada ke nuna cikar ta taya mace Wanda zakugani yayin da akahaifi yarinya HQ dinta zai dinga fito dawasu ruwa fari Kamar madara KO HQ din yadinga fito da jini
Wanan 👆🏻 bakomine ba se nuna cikarta ya mace

Dan haka yayin da akahaifi yarinya allah yamata dik wani halita na ya mace sedai halitar tana girma yayin da yarinya take girma ..

Dan haka Dan haka tin lokacin da allah yafara kera halitar yarinya wato tin kamin tazo duniya allah yahalitama ta ovary (ovaires)Wanda acikin wanan ovary akwai ovule Wanda kowane ovule suna lake akwowne menstruation

Sukuma maza suna fara fitar da kwayoyin haihuwar da sha'awar haduwa daya mace yayin balaga wato spermatozoon (spermatozoïde) Dan haka rayuwar ya mace tana fara tin lokacin da allah yafara halita ta tin daga halitar organ dinta da budurcinta da zuwan jinin al'ada har lokacin dazata daina haihuwa (ménopause) sanan jinin yadaina zuba dan haka mace na girma dik wasu halittu nata na girma har lokacin dazata cika ya mace wato fara jinin al'ada Kungiyar kiyon lafia sun tapi da ma'anar cewa menstruation (jinin al'ada ) jini ne Wanda yakezoma tabi'ar ya mace( ma'ana hakan yake tape da halitar ya mace ) dik kowane wata Wanda yake stara cigaban rayuwar ya mace daga yarinta zuwa girma Wanda mace tana tana iya dawkar ciki yayin sex ...

A gulguje kungiyar kiyon lafia sun tabatar dacewa menstruation ana nifin zubar jini a HQ Wanda yakefara yayin balaga

Ramly🖊 Mace na fara cika ya mace. Yayin datakai shekaru 10 zuwa shekaru 19

Awana shekaru alamomin balaga zasu para bayana se jinin al'ada ya dinga zoma mace dik wata Zubar jini yayin balaga ( menstruation ) yanadawkar yan kwanaki

Masana kiyon lafia sunkasu gida ukku: 3

1: Na parin sukace jinin al'ada yanadawkar kwan 3 zuwa kwna 5

2: na biyu sukace aa jinin al'ada yana iya dawkar kwan 3 zuwa kwna 7

3 : na ukku sukace jinin al'ada yana dawakar kwan 3 zuwa kwana 14
Sukace yayin daya wuce kwna 14 yazama jinin ciwo

Mafi rinjaye shine magana ta ukku cewa daga kwna 3 zuwa kwna 14Dan haka wkanakin zeyi yana zuba yadan ganta daga yanayin rayuwar ya mace da yanayin abinci datakeci da yanayin jin dadin ta

Wata zata kwna 3 wata kwna 6 wata 9..... Idan yawuce kwna 14 to yazama jinin ciwo se abinciki dalilin dayasa har yakewuce kwna 14


Ramly🖊 Menstrual cycle yana farawa ranar damace tagani jini sannan ya ida washe garin zuwan wani jinin al'ada ( ma'ana menstrual cycle yanafarawa ranar damace taga jini yana idawa zuwan wani washe gari nazuwan wani jinin al'ada)

Dan haka menstrual cycle normal yana kwna 28 sedai yadan ganta daga mata yanakai da ga kwna 21 zuwa 36 wasu sukace daga kwana 21 zuwa 32 har zuwa kwna 33 ...


Dan haka wata menstrual cycle dinta yana 28 KO kasa da kwna 28 KO 31 KO 33 amma baya wuce kwna 36


Ramly Sedai jinin al'ada yana canza Salo wataran bayazo Kamar dik ranar dayasa zuwa sabida wasu dalilai Wanda sukashapi rayuwar ya mace wataran

Amma dik yanayin lattin dazeyi bezo KO yayi sawrin zuwa masana kiyon lafia sunce bewuce KO yakara daga kwna 5 KO yarage da kwna biyar


Misali.

Idan mace tasaba yin jiki dik 20 dawata to wani watan al'ada yana iya zuwa 25 ga wata KO yarage kwna 5 wato setagan shi 15 ga wata

Yayin wanan canzin ba mastala neba yadan ganta dagayanayin rayuwar ya mace


Ramlat🖊 Kuma yadan ganta da irin abincin datakeci dakuma yanayin lokacin datakeci zapi KO sanhi Wannan shine dan karamin bayani akan mestrual cycle 👌

Zamu para bayani daya bayan daya akan abubuwan dasuke karkashin menstrual cycle 1⃣ rikirkicewar jinin al'ada ( menstrual disorders)

Zamu gudanar' dawanan bayani nafarin akan wasu yan tambayoyi kamar haka 👇 1⃣rikicewar jinin al'ada

Gamu gudanar da wanan bayani akan wasu tambayoyi kamar haka

1: miye ma'anar rikicewar jinin al'ada ❓
2: wane dalili ne ke sa jinin al'ada ya rikice❓
3: wane alamomi ne kenuna cewa jinin al'ada yarikice ❓
4: wane magani (treatment) yadace yayin dajinin al'ada ya rikice ❓

Wanan tambayoyi dazamu amsa akan rikicewar jinin al'ada Kamin amsar Wannan tambayoyi har kulum muna bayani akan mastaloli dasuke shapuwar rayuwar yamace Wanda ajikin mace allah yayi halita da yawa Wanda kowane halita daga ciki yana iya samun mastala dan haka musaman mastala wadda tashapi mahaipa da abinda ke tare da ita ko HQ din mace ko kirgin mace ko wani Abu dayashapi jikinta baki daya

Dan haka har kulum gurin mu muga rayuwar ya mace cikin koshin lafia😊

Dan haka mukeson wayar ma mata da kai domin kasancewar su cikin koshin lafia farin cikin mune a 100%💯💯😀

Allah sa ana pahimtar abinda muke.....


Ramly ✏ 1 : miye ma'anar rikcewar jinin al'ada ❓❓

Dik jinin al'ada daya canza daga normal ana dawkar shi ma'anar rikicewar jinin al'ada..

Ana zancan regular menstrual cycle yayin damace jinin al'ada be canza mata wani wata zuwa wani wata dik kowane wata jinin al'adar ta daidai yake sedai bewuce yakara kwna 5 KO yarage daga kwna biyar Danhaka wasu mata mestrual cycle dinsu gajerene yana kwna 21 wasu kuma menstrual cycle dinsu mai stawo ne yana kwna 36

Sabida haka jinin al'ada yana dawkar stawon kwna 21 zuwa kwna 36 KO yakasance regular KO irregular ..

Sedai kasancewar jinin al'ada regular yadan ganta daga hormone din dasuke gudar da jinin al'ada

Dan haka yayin da jinin al'ada yacanza daga normal wato ya rikice dalili ne dakenuna cewa akwai mastala wadda tashapi hormone KO mastala tayanayin rayuwar ya mace Bincike yanuna cewa dik mace jinin al'adar ta normal ne sedai yakan iya samun mastala ( wato rikicewa ) tabangaran hormone KO rishin lafia KO abinda yashapi ingancin rayuwata

Dan haka musaman yan mata menstrual cycle dinsu normal ne ( wato regular) dik yarinya wada batasan da namijiba (wato batatabayin sex ba) tanada regular menstrual cycle sedai yayin zuwan jinin yana iya karawa sama dakwan 5 KO yarage kasa da kwna 5
Kuma dik da kasancewar ta budurwa ana iya samun mastala daga hormone dazaisa jinin al'ada yarikice


Ramly🖊 Dik cycle din dayake kara kwna 5 KO yarage kwna 5 ana dawkar shi regular menstrual cycle


Dik menstrual cycle din dawani wata zai yi misali kwna 21 wani wata yayi kwna 35 kuma wani yayi kwna yayi kwna 29.... Irin wanan canzin shi akecema irregular menstrual cycle


Shikuma ba abinda kekawo irregular se rikicewar jinin al'ada Ana zan can rikicewar jinin al'ada yayin damace zata yin jinin al'ada saw biyu ga wata KO dik sati biyu setayi jinin al'ada kokuma jinin al'ada yadawke bezo ba kimanin wata daya KO wata biyu KO wata ukku sekuma zuwan wani lokaci mace zata ganin jinin kuma zubar jinin bayan da tasaba yiba


Yayin haka shine akecema rikicewar jinin al'ada ( wato canjin yanayin jinin al'ada )

Kowane dalili ne kesa jinin al'ada yarikice ❓❓ 2: wane dalili ne kesa rikicewar jinin al'ada❓❓


Daga cikin abinda kesa jinin al'ada yarikece misalin

# rishin lafia ( cututuka )

Rishin lafia(cututuka) suna cikin silar dalilin rikecewar jinin al'ada musaman idan rishin lafia tayi nisa bayan mace ta warke jinin al'adar ta yana iya canzawa

Ramly🖊 # canzin yanayin abinci

Yayin damace tana cikin jin dadi da koshin lafia da abincin mai Gina jiki me kew to zai karpapa hormone din kuma jinin al'adar ta zai kasance normal

Amma yayin damace bata cikin kwanciyar hankali babu wadatar abincin me Gina jiki to yakan iya zama silar dalilin rikecewar jinin al'ada # emotion

Yanayin damace zata kasance na bikin ciki KO jin storo KO rishin jin dadin rayuwa dik yana iya zama dalilin rikecewar jinin al'ada

Sabida binkinciki da jin shoro KO rishin jin dadin rayuwa ko lalura..... dik suna tasiri ajikin ya mace Wanda tasirin ze iyasa mastala har yakai da menstrual cycle din mace


Ramly🖊 # KO mastalar mahaifa (utérus) KO mastalar ovary (ovaires)


Dan haka yayin da mahaipa tasamu mastala Kamar kari kowani ciwo dayashapi mahaifar mace KO mastala datashapi ovary(ovaire ) yana iya zama dalilin rikicewar jinin al'ada KO jin yabar zuba wasu wattani kokuma dik sati biyu zatayi jini Wanda zubar jin zai canza daga normal( wato bayanda tasaba ba )Ramly🖊 # kokuma rikecewar hormone

Shikuma wanan mastala tafi kowane mastala cikin rikecewar jinin al'ada ga mace

Sabida ana iya samun kyste ( cyst) cikin ovary ( ovaires)
Wanda kyst ( cyst)din zece yayadu cikin ovaire Wanda haka zesa hormone susamu mastala kuma jinin al'ada ya rikice Wanan shine bayani akan dalilin dakesa rikicewar jinin al'ada 👆🏻

3: wane alamomi ne ke nuna cewa jinin al'ada yarikice KO yanason yarikice❓❓ # zubar jinin al'ada dik sati biyu Ko yin jinin al'ada saw 2 ga wata Wanda jinin yana fitowa ne daga mahaipa tare da ciwon ciki

Bayan haka jinin yakan iya zuba dayawa # wari

Jinin al'adar zai dinga wari Wanda yacanza daga warin jinin al'ada yayin dayake normal

Kuma warin zai hada dawani bashi tayanda wani yakan iya jin warin idan mace bata kula sosai ba # canzin kala


Jinin zai canza kala daga kalar sa normal sabida jinin al'ada yayin ranar dazai zo zezo da baki bayan zubar na farin sekalar jinin yadawo daidai se yadaw kala ja

Amma yayin da al'ada tarikice jinin ze canza kala yazama baki har lokacin damace zatasamu starki ( wato kalar shi bata canza daga baki har se mace tasamu starki)

Yayin haka alama ce dake nuna cewa jinin al'ada yarikice # sai alama ta karshe shine zubar jini da yawa Wanda bahaka mace tasaba yiba kuma zata iya jini 2 a cikin wata guda kukuma tayi wattani kamar biyu KO ukku batayi ba to ranar dazaizo se yazo dayawa

Hakan ma na nuna cewa jinin al'ada yarikice Wanan shine bayani akan alamomi dasuke nuna rikecewar jinin al'ada sai mushiga bayani na hudu 4

4: wane treatment ( magani ) yadace yayin da jinin al'ada yarikice domin yadawo daidai ❓❓ Kamar yanda nace rikecewar jinin al'ada yakan iya zama dalilin wasu rishin lafia KO mastalar hormone kuma jinine Wanda yake fita daga mahaifa se yakezuba a HQ
Wanda yayin zubar shi mace zata fama da ciwon mara kuma jinin zai dinga wari ...


Dan haka domin magance wanan mastala tarikecewar jinin al'ada dan yadawo daidai gashi kamar haka 👇 Dik mastala wadda tasa jinin al'ada yarikice wadda bata shapi hormone ba . ana magance ta tare da ampani da :

1: primolut nor
KO
2: dycinone

Wanan kalar magani suna daidai ta jinin al'ada yadawo daidai

Amma yayin da mace tasha primolut nor ko dycinone kuma jinin be daidai taba

To anan setaga gynécologist domin a binciki hormone ko sune dalilin dayasa rikicewar jinin al'ada


Ramly🖊 Idan mastala ta hormone ce to treatment din yadanganta dagayanin rikecewar hormone

Yayin da akayi test akaga mastala ce ta hormone tasa al'ada tarikice shima akwai magani dazai daidaita hormone din se jinin al'ada shima yadaidai ta

Dan haka yayin da al'ada tarikice yakamata kiga likitan dayashahara ta wanan fanni domin magance mastalar musaman idan tayi sila ne daga hormone ...


Ramly🖊 Se yayin da jinin al'ada yarikice kuma yake fitar dawari

Anan mace zata ampani da antibiotic Kamar su amoxicilline ko azithromycine KO maxacil......... Yin amapni da antibiotic zai sa jinin yadaina wari in kuma yayi sila n e daga infection to dik antibiotic zai magance wanan mastala tawari yayin da al'ada tarikice Yayin damace kefama da ciwon mara zatayi amapni da analgesic shikuma anlgesic yana magance dik wani zapi kojin ciwo Kamar ciwon mara

Analgesic din kamar su
# Ibuprofene
# paracétamol
# naproxene
#.................

Sabida ampani da analgesic yanataimaka domin domin rage KO daina jin zapin ciwo


Ramly

_*Domin karasa Karatu shiganan *_👇

After that pls share domin karuwar alumma 🙇‍♀😓

Admin maijidda Bello ✍.
&
Jeddatulkhari tijjani adam

From doctor ramly member daga sirrin yamace whatsaApp
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts