NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

TOPIC KIWON LAFIYA* 1⃣ miye abortion a likitance❓ Masana kiyon lafia sun kasu gida biyu akan ma'anar abortion


💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP*💐💐💐

_Admin maijidda Bello ✍️_

*Facebook group * ❤️ SIRRIN YA MACE ❤️

Domin samun mu kai tsaye a *Facebook page *👉 shiganan
https://www.facebook.com/gidansirri/

Domin samunmu a shafinmu na *instagram*
Shiganan 👉 https://www.instagram.com/p/Bp_bkPBFlEm/?utm_source=ig_web_copy_link


Domin samunmu ta *email * shiganan 👉 sirrinyamace@gmail.com

Domin AMFANIN kanki/ka dannanan 👉 sirrinyamace.com

_Topic:_ KIWON LFY

_Kadan daga ciki _

*TOPIC KIWON LAFIYA*

1⃣ miye abortion a likitance❓
Masana kiyon lafia sun kasu gida biyu akan ma'anar abortion

1: wasu sukace :
Ana zancan Abortion (avortement) yayin da embryo ko fœtus yafito daga cikin mahaipa Wanda nawyinshi bekai 500g ba

2: wasu kuma sukace abortion yana nifin fitowar abinda ke cikin mahaipa yayin da ciki yanada sati 22


: 2⃣ wane alamomi ne mace zata gane cewa ciki nason yin wasa ko zai para zuba ko yanason zubewa❓

Akwai alamomi daya dace damace da takula yayin ciki nada awannan sati (22 ) gasu kamar haka👇


1 zubar ruwa a HQ kin mace Wanda zubar ruwan basuda yawa amma yayin zubar ruwan mace zata pama da ciwon mara mai stanani kuma ruwan bamasu wari ba kuma batare da ruwan sun canza kala ba3 jin wani irin ciwo a bakin mahaipa Wanda mace bata iya gayin irin kalar ciwon datakeji sedai taji wani irin ciwo can cikin mahaipa ko kuma taji kamar ciwon yana daf da bakin mahaipa stananin zapin ciwon mace bata iya gayin kalar zapin ciwon sedai yahanata shakat yayin haka bakomine il l'a bakin mahaipa ne ya kumbure yacanza kala tayanda bakin mahaipa keson budewa
Yayin daya bude shi kesa abinda ke cikin mahaipa shima yafito tinda kofa a bude take4: zubar jini Wanda wani lokacin zezo da ciwon mara wani lokacin zubar jini kadai batare da ciwon mara.

Wannan shine Babar alama wadda ciki nason yin wasa ko yanason zubewa

Karkashin Wannan alama zanyi bayani akan kalolin abortion kuma kowane kala na abortion zan gayi alamomin sa da kuma maganinsa (traitement) dakuma bayanin hutun daya dace bayan abortion

Abortion yakasu kamar haka
1⃣ menace abortion (menace d'avortement)
2⃣ abortion incomplete
3⃣ abortion complète
4⃣ abortion unavoidable (avortement inévitable)
5⃣ abortion médical

Wannan sune kaloli guda biyar na abortion

Zamu bayani daya bayan daya incha allah

: 1⃣ Menace abortion (menace d'avortement)

Alamomin sa
1 zubar jini kadan kadan ko mai dan yawa
2 ciwon mara
3 bakin mahaipa a rupe yayin da likita yasa hannu

Yayin Wannan alamomi mi yadace dakiyi❓❓

Wannan alamomi suna nuna cewa ciki yanason yin wasa idan akayi sakaci akarshe sai yazube

Dan haka yayin Wannan yakamata daki kiyaye abubuwa kamar haka👇👇

Yayin menace abortion yakamata da ki luzumci abubuwa kamar haka👇👇

1 hutu 100% : idan ance hutu ina nifin kidaina aikin gida dawkar wani Abu mai nawyi yawo kuma kidaina kwna da miji har stawon sati idan kika kiyaye haka zubar jini shi da kansa zaya daina kuma cikin yaci gaba da girma

Amma idan baki kiyaye ba ba abinda za yana jini yaci gaba da zuba a karshe sebakin mahaipa yabude ciki yazube

3: bayan haka yakamata kiyi scanning badan komi ba sedan aga lafiar abinda ke cikin mahaipa sannan aga in ciki ya raye kuma yanaci gaba ..,.....

Sannan kuma idan bakipara awon ciki ba yakamata kipara awon ciki domin gujewa dik wata mastala dakan iya biyu baya

2: yayin dakike ciwon mara yakamata kinemi magani mai dakatar da ciwon mara sabida Cimon mara yana iya sa bakin mahaipa yabude yazama silar abortion
Dan haka maganin dake dakatar da ciwon mara ana cemasu antispasmodic gasu kamar haka
1 nospa
2 spasfon
3 spasirex
4 spasmo apotel
5 spasmo call
6 gynosfon
7 spasmodex
...............

Di kowane zai iya dakatar da ciwon mara

Wannan Chine bayani akan menace d'abortion ( wato ciki yayin dayapara zuba )

Sedai idan mace takiyaye abinda nayi bayani to insha allah ciki zai ci gaba da girma yayin kuma da a kayi sakaci mace taki kula to se metaki na biyu yabiyo baya shine abortion incomplete ( wato ciki yapara zuba amma kingin yanacikin mahaipa yaki ida fitowa )

Se mushiga cikin Wannan bayani na

nan zamu dakata se wani sati incha allah zamu karasa

_*Domin karasa Karatu shiganan *_👇

After that pls share domin karuwar alumma 🙇‍♀️😓

Admin maijidda Bello ✍️.
&
Jeddatulkhari tijjani adam
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts