NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

πŸ’Š Ko Meyakesa bayan Aure Mace tajima bata haihu ba kamar shekara 2 ko 3 ko 4 ko sama da haka ❓❓

πŸ’πŸ’πŸ’ SIRRIN YA MACE Group πŸ’πŸ’πŸ’

admin maijidda Bello ✍️

Topic = KIWON LFY HEALTH πŸ’ŠπŸ’Š

From doctor = ramly yar niger πŸ‡³πŸ‡ͺ

*Topic kiwon tafiya*πŸ’‰πŸ’ŠπŸ’‰πŸ’Š


Ko Meyakesa bayan Aure Mace tajima bata haihu ba kamar shekara 2 ko 3 ko 4 ko sama da haka ❓❓
Kamin amsar wannan tambayoyi zamuyi bayani kadan akan yanayin Jikin mace yayin data balaga konace Dabi'ar ya'mace sannan muyi bayani akan hormones masu dauke da sinadarin ciki

Karshe muyi bayani akan amsar tambayar da Kuma matsalar da Mata ke fuskanta

Shidai stΓ©rilitΓ© (infertility) wato rashin haihuwa
Ya dau sila ne daga sinadarin kwayoyin haihuwar Mace.. ..
Yayin da aka Haifi ya Mace Allah yamata dik wani halitta Wanda zasu sa mace zatasamu ciki har ta haihu sedai su wannan kwayoyin haihuwar suna girma yayin damace take girma Kuma suna rage aiki ko karfin su yanaragewa yayin da mace tayi shekaru bata haihu ba ko batayi Aure ba
Yayin da mace babataba haihuwa ba ko batayi Aure ba a shekaru 35 to kwayoyin haihuwar ta zasuyi kasa surage kaifi kimanin

21•x hormone /100.
Yayin dasukayi kasa ana son mace takasance Mai sha'awa Mai son yin sex tayanda idan ana sex da ita akai akai toh wannan kwayoyin dasuka rage kaifi zasu tashi se suyi karfi tayanda zasu Maraba da daukar ciki

In babu sha'awa Kuma batason yin sex akai akai toh har kulum hormones zasukara yin kasa tayanda basu iya daukar ciki

Abinda yakamata kisani dik yayin daki keda shekaru 35 baki haihuba toh hormone din dasuke Maraba da daukar cikin karfin su yaja baya abinda kesa sufarkaka daga bacci shine sha'awa da yin sex akai akai


Yayin da yarinya tanada kasa da shekara 15 kamar shekaru 14. 13. Ko 12 toh irin wannan Idan akemasu Aure wasu zasu kusan Shekara biyu ko 3 basu haihu ba sabida halitar kwayoyin haihuwar basuda haske ko kaifi Wanda zasusa su dau ciki da wuri shikuma irin wanan anason sbidasu ahankali yayin sex tayanda hormone din zasu saba har suyi kwarin daukar ciki in Kam bahakaba Toh za ajima yarinya batasamu ciki ba sabida yanayin hormone din beda karfi sosai a wannan shekaru kimanin

31x hormone/100

Shine dalilin dakesa yayin sex abi ahankali sabida % din beda yawa

Yayin da mace takai shekaru 25 dik wani halitar ta tacika Kuma zata karbi dik wani kalar sex Kuma kwayoyin halitar haihuwar ta Duk sun Kai sun isa Kuma suna shirye da Maraba da daukar ciki Kuma hormone din a wannan shekaru suna da kaifi sosai da haske tayanda jiran Tabi Kawai suke ciki yasamu

Awannan shekaru kaifin hormone gashi kamar haka

92x hormone /100


Wannan shine bayani akan yanayin Jikin mace da abinda yashafi shekaru
πŸ‘‡πŸ‘‡

Ko Mikesa Mace tajima bata haihu ba bayan Aure dashekara 2 ko 3 ko 4 ko sama da haka ❓❓

Kamin amsar wannan tambaya
Zamu bada ma'anar haihuwa dakuma ma'anar rashin haihuwa a likitance

1⃣ ma'anar samun haihuwa a likitance shine bayan Aure coupleπŸ‘« (miji da Mata) zasu iya samun ciki har sukawo karuwa cikin duniya ( wato jariri)


Kafin mushiga cikin topic din yakamata Musan cewa duk wata ya Mace Allah yamata kwayoyin haihuwa sedai wata Allah be kaddara Mata haihuwa ba Wasu Kuma zasu haihu sedai akwai matsala wadda zatasa Mace tajima bata haihu ba ko wani ciwo Wanda ze dakusar da kwayoyin halitar haihuwar ta..

Kamar yanda allah yahalittawa mace kwayoyin haihuwa hakama shima namiji Allah yamasa

Kenan rashin haihuwa ze iya kasancewa GA mace ko yakasance da namiji

2⃣ ma'anar infertility (stΓ©rilitΓ©) wato rashin haihuwa

Sedai wannan Ma'ana a likitance takasu Gida 2 ( wato Masana kiyon lafia sunkasu gida 2)

1. Nafarin sukace idan akace infertility ( rashin haihuwa) yana Nifin bayan anyi Aure couple πŸ‘« (miji da Mata) zasu yi Shekaru biyu 2 basu samu ciki ba alhalin suna yin sex koda yaushe (wato suna yawan yin sex akai akai)

2. Nabiyu Kuma suka Aa Idan akace infertility (wato rashin haihuwa) yana Nifin bayan Aure couple πŸ‘« ( miji da Mata) zasuyi shekara 4 basu samu ciki ba alhali mijin ba matafiyi bane (meyawan balaguro) Kuma sunayin sex koda yaushe (wato yin sex akai akai)

Wannan sune Ma'ana guda 2 Wanda Masana kiyon lafia suka tafi akansu

Sedai Ma'ana mafi rinjaye shine ma'ana ta 2 wato rashin haihuwa bayan anyi Aure da shekara 4

Dan haka muma zamu bayani akan rishin haihuwa Ga mace ko namiji bayan anyi Aure da Shekara 4 babu ciki

Zamuyi bayanin dalilin dakesa haka da Kuma masalolin da kesa rashhin samun ciki dakuma yanda zakibi domin magance wannan masalar
Dik infertility Wanda yashafi na silar Ciwo kamar infection ko toshewar Wasu kwayoyin haihuwar Mace Wanda suke alaka da dawkar ciki (namiji ko Mace) toh bayan test da magani Zasu iya sa'ar samun ciki a 56%

Dik infertility Wanda Machado rishin kaifin hormone shima haka πŸ‘« zasu iya samun ciki 47%
Dik hormone din da kaifinsa yakai kimanin

Ga Mace Idan kaifin shin yana 4•x hormone progesterone /100
To wannan Mace setayi hakuri tarungumi kaddara Allah benufeta da haihuwa ba

Shikam namiji idan yana kimanin
5.6•x hormone Ε“stro-tastosterone / 100

To shima haka Allah benufa dayasamu haihuwa ba

Sukuma infertility Wanda Allah behallitama Mace hormone progesterone ba

Sedai irin wannan dawahala akesamun irin wannan yanayi
Cikin mata 100 bewuci asamu mace 1 ko 2 masu irin wannan (wato Wanda Allah bemasu halitar wannan hormone dinba)

A 2011 a Niger a tapa samun Mace guda daya me irin wannan yanayin dalili hakan har gomnati tamata alkawarin zatabata sadakar yaro cikin irin yaran da ake zubdawa a titi (wato yaran da ake haihuwa marasa Uba)...

Tindaga 2011 har zuwa yanzu ba akara samun irin wanan yanayi

Kamar yanda nace zamu dauki magana ta 2 ta Masana kiyon lafia akancewa infertility shine rishin haihuwa bayan anyi Aure da shekara 4
Infertility yakasu gida 2 Wasu Kuma masana kiyon lafia sukace yakasu gida 3

Wanda sukace yakasu gida 2 gashi kamar haka :

1⃣ primary infertility (wato infertility na parin)
2⃣secondary infertility (infertility na 2)

Wasu Kuma Masana kiyon lafia sukace yakasu gida 3 gashi kamar haka
1⃣ primary infertility
2⃣ secondary infertility
3⃣ menopause stage (wato rishin haihuwa yayin da mace takai shekaru 50. 55. 60.)

Sedai magana mafi inganci shine cewa infertility yakasu gida 2 primary infertility da secondary infertility

Admin maijidda Bello ✍️

Amma Kuma Insha Allah dik zamuyi Bayani akan awannan kaso guda 3 na infertility

1⃣primary infertility : refers to couples πŸ‘« who have not become pregnant after atleast 1. 2. 3. 4. Years having sex without using birth control methods

Ma'ana shine Wanda ma'aurata basu taba samun ciki ba bayan kamar shekara 1. 2 . 3 . 4 Kuma sunayin sex batare da wata kariya (wato yin sex akai akai ) daza tahana daaukar ciki amma Kuma dik dahaka basu samu ciki ba

2⃣secondary infertility : refers to couples πŸ‘« who have been able to get pregnant atleast once, but now are unable

Ma'ana shine Wanda ma'aurata sun taba samun ciki kamar sau guda 1 hakan amma yanzun daganan basu Kara samuba


Menopause stage
Shikuma wannan yashafi ya mace yayin data Kai shekaru 50. Ko 55 . Ko 60. Sai haihuwa tatsaya shikenan sai mace tadaina samun ciki da haihuwa

Rashin haihuwa abune Wanda yana iya yashafi ya mace ko namiji

Rishin haihuwa Ga mata anasamun kimanin 30%

Maza Kuma 20%

Mata da maza kimanin 40%

Wannan % yanuna cewa ba Mata kadai suke samun matsalar haihuwa ba aa har maza suma suna iya samun matsala rishin haihuwa sedai Mata sunfi yawa game dawanan matsala wato rishin haihuwa

Admin maijidda Bello ✍️

Domin haka yayin dakika Shekara 2 baki haihuwa yakamata kije asibiiti a fara miki bincike ko dalilin dayasa ciki besamuba
Sedai shi wannan bincike a nayin tare da couple πŸ‘« wato tare da miji da Mata sabida asan inda matsalar tadosa

Sedai mu hausawa munada matsala yayin rashin haihuwa Mace kadai ke wahala tana neman haihuwa maza baruwansu dasuyi Magani se ace Macan ita keda matsala shikuma matsalar rishin haihuwa abune Wanda ke iya shafar miji ko yashapi Mace
Miye fa'idar da ampanin yin bincike yayin da πŸ‘« couples suka kasance cikin rishin haihuwa ❓❓

Akwai mahimanci sosai cikin wannan bincike
.gashi kamar haka πŸ‘‡πŸ‘‡

1⃣ Dan attabatar da rishin haihuwar sannan Kuma asan rishin haihuwa Waye kedashi miji ko mata

2⃣ domin attabatar Miye silar rishin haihuwar

Silar haka Kuma mafi yawan Mata basusan ranakun daukar ciki ba.
Yakamata ace Mace tasan yanayin menstrual cycle din ta Kuma tasan rainakun ovulation dinta kuma tasan ranakun da in tayi sex zatasamu ciki

Dik wannan Kuma se Kinsan menstrual cycle din ki

3⃣ yakasance ovulation din normal

Wato menstrual cycle din yanasan ce régulière(wato normale) in Kam ba daidai yakeba toh se adaidai tashi yazama daidai tayan da za ayi a daidai da ranakun daukar ciki

4⃣ yakasance ruwan da mace ke zubarwa yayin ovulation suna da quality me kyau wato basu da wari Kuma basu canza Kala ba

Yayin dasukafara wari suka canza Kala to kenan akwai infection wada tana iya silar rashin haihuwa Ga mace

5⃣ sex complete wato yakasance Mace tanasamun sex Wanda ke isar ta (wato yin sex akai akai)

Kuma yin sex suna yatara idan har za ayi sex da mace in ba ranakun daukar ciki neba to baza tasamu ciki ba koda za ayi sau 12 ,

πŸ’πŸ’πŸ’SIRRIN YA MACE GROUP πŸ’πŸ’πŸ’

Sedai su ranakun ovulation ( wato samun ciki) basu da yawa dika kwana 5 ne Wasu Kuma sukace kwana 6 yayin da kwanakin suka wuce To babu sa'ar samun ciki

6⃣ yakasance hormone din mace wato progesterone da dik Wasu kwayoyin samun ciki suna lafia babu wani illa
Ga namiji anaso yakasance kamar haka

1⃣ yakasance me lafia yayin sex yayin da namiji beda cikakiyar sha'awa (wato wataran yayin sex al'aurashi 🍌 zatayi lagaf bata tashi)

Yayin haka dalili ne Wanda ke nuna hormone testostΓ©rone kin yanada matsala Wanda idan benemi maganin dazai karama wannan hormone din karfi yayin sex to matsala setaci gaba har takai daya dakushe shikenan se infertility

2⃣yakasance namiji ba direba bane yayin da namiji yakasance me Jan mota to wannan zafin yana iya zama silar infertility din Shi

3⃣ yakasance hormone din Shi Ε“strogene da FSH da testostΓ©rone dik lafia law Bamatsalar komai

Yayin da dik wannan hormones din guda 3 daya yasamu matsala to ze iya zama silar infertility

4⃣ Shan taba haka zalika shan taba yanacikin silar dakesa namiji rishin haihuwa

5⃣ testicule Normal (golayan namiji )
Ba ason testicul din namiji suna kumbura ko su tsuke yayin dasu ke kumbura suna iya Kai har ayi tiyata Kuma karshe Yazama silar infertility

Admin maijidda Bello ✍️
Wannan shine bayani a gurguje akan abinda kesa rishin haihuwa (infertility) ga mace Kuma da namji

Dan haka rishin haihuwa beshafi Mace ita kadai ba aa har da maza .

Kuma rishin haihuwa abune Wanda babu wani Dan Adam daya isa yanufi kanshi da infertility

Aa abune Wanda Dan Adam bayanda ya iya Kuma Badan yaso ba

Miye mafita yayin da πŸ‘« couple suka kasance cikin rishin haihuwa ❓❓: Yayin da couple πŸ‘« suka kasance cikin rishin haihuwa
Anaso da suhada kansu su fahimci juna sunemi Magani da mafita tare Dan har in mace ita kadai zata neman Magani to mafi yawa ba adacewa sabida se ta dauro matsalar ba matar keda shiba
Suje asibiti ko suga Dr gynecologist Wanda ze musu bincike domin gano inda matsalar take dakuma yanda ze magance ta

2 suyi test kin hormones
Domin Sanin har in hormones dinsu lafia law babu wani matsala

3 examen
Shikuma wannan za ayi Bincike akan bakin mahaifar mace da mahaifa da Kuma muscul πŸ’ͺ din mahaifa

Admin maijidda Bello ✍️

Ga namji Kuma za abinciken yanayin sha'awar sa Dayanda yake yin sex wato har in 🍌 sa tanatashi yayin sex koko wataran zatayi lagaf bata tashi

Za abinciken testicul dinshi....

Kuma abinciki testostΓ©rone din shi
suyi scanning
Shikuma scannig yana temakawa domin attabatar Kuma agane daidai inda matsalar take Ga namji ko da mace.
bayan haka sai Magani shikuma Dr din dayayi aiki yasan kalar maganin da πŸ‘« zasusha Wanda zeyi daidai da kalar hormones din ku se Kuma Magani Wanda zetaimaka domin πŸ‘« couple susamu ciki da wuri
Bayan Dik wannan bayani danayi anaso kizama me hakuri Kuma kidaina ampani da dik wani Magani Wanda ba likita yace kisha ba sabida Wasu maganin in basu daidai da hormone din ba Toh se sukara saka matsala

Admin maijidda Bello ke muku fatan alkairi ✍️

Dan haka se kin kiyaye

Anan mukazo karshan bayani akan infertility wato rishin haihuwa inda mukayi bayani akan yanayin Jikin mace dakuma hormones inda mukabada Ma'anar haihuwa da rishin haihuwa a likitance sannan mukayi bayani akan infertility yakasu gida 2 Wasu Kuma sukace aa yakasu gida 3
Mukayi bayani akan dalilai dakesa infertility ga mace da namiji sannan mukayi bayani akan yanda za asamu mafita da yanda za anemi Magani yayin infertility sannan nayi Jan hankali Ga ma"aurata πŸ‘« suyi hakuri su fahimci junan su

Sannan nayi gargadi da adaina shan Magani barkatai ba tsari
Wannan shine karshen bayaninmu

Admin maijidda Bello ✍️
Ke muku fatan alkairi

Jeddatulkhari tijjani adam ✍️
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts