NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

Anfani 5 da man kwakwa yake yi a jikin dan adam

Kawo yanzu dai wajen bincike sama da 1,500 aka gudanar a kan man kwakwa da kuma anfanin sa a jikin bil'adama. Akwai ma masu hasashen cewa yafi duk wani abinci dake duniyar nan anfani. Re ADMIN MAIJIDDA BELLO SIRRIN YA MACE GROUP Bincike ya nuna cewa man kwakwa yana wanke koda don haka kuma yakan magance dukkan wasu cututtuka da suka shafi kodar. Sabon bincike kuma har ila yau ya bayyana cewa yana kare hanta daga cuttutuka da dama. Haka zalika bincike ya tabbatar da cewa man kwakwa yana taimakawa wajen maganin gyambon ciki saboda yana kunshe da sinadaran Maganesium da Calciom kai har ma da wasu nau'oi na Vitamins.
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts