NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

*Zubar jini ga mace mai ciki* *Zubar ruwa ga mace mai ciki* *Zubar ruwa ga yanmata*


SIRRIN YA MACE GROUP
KIWON LFY TOPIC

ADMIN MAIJIDDA BELLO

FROM MEMBER RAMLY YAR NIGER

SADAUKARWA GA YAR AMANA SURAB


*Zubar jini ga mace mai ciki*

*Zubar ruwa ga mace mai ciki*
*Zubar ruwa ga yanmata*

Naparko zamu Fara damace Mai ciki

Sabida mace mai ciki takumchi rayuwa dayawa akwai rayuwarta Kuma garayuwar Yaron deke cikin cikinta wata cikin yaro guda take dawka wata kuma yan 2 watan Kuma 3 wata kuma hudu4

Kainan saida kula domin ceton awannan rayukka Zubar ruwa tafargin mace yayin damace keda ciki

Zamuyi bayani akan zubar ruwa tafargin mace yayin ciki Nada wata 3 dakuma yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9
Dakuma zubar ruwa tafargin mace yayin da mace ta haihu
Wannan topic zamuyi bayani akan abubuwa Wanda suke kawo masala damace daga ciki akwai infection
Zamuyi bayani sosai Dan magance wannan masalar Kuma yakamata ace dagawanan topic masalar infection ko chakku akansa gidan sirri πŸ’πŸ’ sunwuce wannan wuri sabida Ancha bayani akai


Ko bahaka ba πŸ’‍♀ Zamupara gamace Mai ciki yayin da ciki Nada wata 3

Ko Wane dalilai kesa zubar ruwa tafargin mace yayin ciki Nada wata 3 ❓❓ Kuma minene mafita yayin dakikaga ruwa namiki zuba ❓ Kuma mizaki Lura dachi yayin da kikaga ruwa namiki zuba ❓
Yayin da ciki Nada wata 3 yaro ba'a ida halittasa ba acikin mahaifa Saidai awannan wattani ciki yana sawrin zubewa yayin daciki yafara samun masala ..

Daga cikin masaloli dazasusa ciki yazube yayin wata 3
Akwai zubar ruwa tafargin mace Dan Karin bayani


Hakika yaro be iya rayuwa saida awwanan ruwa Wanda suke cikin mahaifa dasu yaro yake rayuwa har yaji dadin wasa aciki ( ma'ana zai dinga juyawa yanda yakeso Kokuma yadinga wasa da hanun sa ko da kaffasa)

Awannan ruwa dake cikin mahaipa ba aso suyi yawa kuma ba aso suyi kadan

Idan ruwa suka para zuba Toh akwai masala sai kikula domin gujewa masala
Akwai zubar ruwa Wanda beda masala GA mace Kuma akwai Mai masala

Yayin damace keda ciki kullum farginta cikin danchi yake ( ma'ana farginta yanada lema)

Kuma akwai kalar yanayin ruwan idan suna zuba Toh ciki yana cikin kochin lafia Amma idan suncanza Kala suna iya bada ma'ana daban wadda kenuna akwai masala domin ayi magani
Yayin da ciki Nada wata 3 Toh idan mace tace ruwa namata zuba Toh za a diba kalar ruwan sabida awannan wattani babu alakar daza ace ko ruwan dayaro ke rayuwa sune suke zuba sabida awannan watani yaro ba agama halitassa ba bale ace ko yaro yana masti (ma'ana yafara cheda)

Saidai yayin awannan wattani zubar ruwa zai iya kasancewa cikin masaloli kamar haka πŸ‘‡πŸ‘‡
1⃣ imma zubar ruwan damace keyi basuda wani masala Kawai yanayine na ciki

Wannan bawani masala neba Saidai ace ma mace ciki lafia law Kuma ruwon dake zuba basuda masala yanayin ciki ne


Sai awayar mata dakai da intaji wata masala ko in zubar ruwon sunkara yawa ko canza Kala ko wani abu haka datayi sawri tazo likita (wato asibit)2⃣ kodai infection

Chikuma infection yafi Rena Mata masu ciki saidai har in infection na ciki ne to bayan mace ta haihu Kuma Zata Rabu dachi

Yayin da mace ke zubar ruwa domin gane kalar ruwan dake zuba Toh likita zaisa hannu yayin daya huddu hannunsa zai iya gane kalar ruwan infection

Bayan haka sai yatambeyi mace kamar haka

1 ruwan idan kin Ida histari suke zuba koko baya Kin Ida histari ❓( dik amsar databada yayi)
2 yayin fistari ko bayan Kin Ida histari akawai ciwo ❓ (dik kowane amsa tabada yayi)
3 Ciwon mara
4 Ciwon kugu ko Ciwon baya
5 . Sai adiba aga in akwai kurage saman farginta ko cikin farginta ko wajan kofar histari ( ko atambayi mace har in kurage sun fito mata (
6. Akwai kaikayi ❓
7. Sai adiba aga wurin da histari ke fitowa inyayi kumburi ( wato wurin yayi yar kiba)
8. Histari yana fitowa yayin datakejin histarin koko seda wahala (wato da kete) ❓


Yayin da aka tabatar da dik wannan alamomi πŸ‘† yayin ciki Nada wata 3 Toh doli Sai anyi test kin ciki (ma'ana Sai anyi echographie wato radio kin ciki Dan atabatar da in wannan cuta batakai da mahaifa ba Dan intakai da uterus kenan yaro zai kamu akarche Kuma tayi sanadin rasa rayuwar yaro)Har in batakai mahaifa to Alhmdu'lillah kenan Magani yachafi uwa itakadai Sai Amata Magani domin tawarke Kuma akare lafiar uterus da Kuma yaro

In Kuma tachafi uterus Chima Sai ayi magani tin Kamin yakai da yaro in Kuma yakai da yaro Toh za ayi ma mace πŸ’‰ antibiotics ( Ceftriaxone 2g safe da marace sawon kwna 14 )
Bayan kwna 14 Sai akara dibawa aga in cutar ta Rabu da uterus Kuma da yaro) irin wannan masala datachapi uterus da yaro Toh har Indai anason kiyaye lafia Toh sai an stawaita antibiotics in ko bahakaba Toh za ayi magani daban ciwo daban Kuma mafi yawa Idan akayi wannan Magani πŸ‘†
90% cikin Mata suna warkewa sosai bayan an ida πŸ’‰ antibiotics Sai abuyo πŸ’ŠπŸ’Š ( da maganin infection) Chikuma Mace Zata cha nasati 1 . Idan akabi ka'ida Toh keda infection Kuma Kunyi By By yayin ciki

Mudai gurin mu muga mace mai ciki da Yaron ta cikin kochin lafia

Bayan anyi magani sai ayima Mace bayani da tazankayin toilet

Kuma toilet bako dayawche ake toilet ba sabida fargi beson kwramniya

Ana toilet dik bayan kwna 3 sabida fargi yana da Wasu kwayoyi da Allah yahalita Wanda suna Kare fargin mace
Fargin mace yana dawke da PH ( ma'ana yanada acid Wanda wannan acid Idan za a dandana aa kamar Gichiri yakai

Dan haka ba aso mace kulum tayi toilet Wanda Zata wanke farginta sosai har ciki

Idan mace kulum Sai tayi toilet toh Zata wanke wannan PH na fargi yayin da wannan PH ( acid) ya goge daga fargin mace Toh dik wani cuta zaisamu farginta
Dan chine Kar kisaba da kulum Sai kinyi toilet.
Infection yafi Rena dik fargin da kulum Sai an goge da sabulu sabida idan ana wanke chi kulum toh wannan kwayoyi dasuke Kare fargi daga cuta zasu rage kaifi Saidai antibiotics chikadai baya maganin infection koda kaw kinji sawki daga baya ciwo zai dawo

Doli sai an hada kamar haka.

Antibiotic
Anti fongic
Anti viral
Idan da kaikayi kuma sai ahada da anti 3⃣ daga cikin abinda kesa mace zubar ruwa yayin ciki Nada wata 3
Chine zazzapi ( wato Fever ko malaria)

Yayin da mace ke zazapi in yayi yawa ko ba a Magani Toh Zaisa mace zubar ruwa yayin Kam daruwa sukapara zuba Toh alamace tace wa wannan zazapi Yakama yaro sai yadinga Chan wahala a karche Sai ciki yazube

Sabida kokadan ba aso mace mai ciki na zazapi sabida zai iya haipar da masololi kamar πŸ‘‡πŸ‘‡
1 zai sa mace cikinta ya zube
2 yaro zai iya mutu cikin ciki
3 zazapi yana iya sa bakin mahaipa yabude a Haifi yaro koda lokacinsa beyiba
4 zazapi zaisa a Haifi yaro da kankanta ( ma'ana nawyinsa yayi kadan da lokacin haihuwar sa)
5 zaisa nakuda tatachi koda lokacin haihuwa beyiba


Dan chine yayin dakikaji
Zazapi Sai ki gudu asibiti domin kiyon lafian kibar da Yaron ki
‬: Kuma zazabi zaisa mace mai ciki Jinin ta yayi kadan Idan yayi kadan sai kaiki harda Karin jini idan Kuma ba akula ba sai yayi sanadiyar rasa rayuwar ki da Yaron ki

Ciwo beda kadan Kuma lafia uwar jiki
Wannan chine bayani akan zubar ruwa yayin ciki Nada wata 3 kamar yanda nace zai iya zama ruwan normal ne ko Kuma ruwan infection ne ko Kuma zazapi yasa ruwa sudinga zuba sai yaro yacha wahala Wanda zaiyi sanadiyar rasa rayuwar sa ko a Haifi chi Lokaci beyiba..... Kamar yanda nafada πŸ‘†πŸ‘†
Sai muchiga bayani akan zubar ruwa yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9

Anan ne zamubaje koli domin awannan watani zubar ruwa Nada masala sosai Wanda har zai Kai mace da ayimata CS

Sai kubiyoni domin jin bayani menene ne illar zubar ruwa yayin wannan wattani 6 zuwa 9 ❓❓

Mikesa wannan zubar ruwa ❓❓

Minene mafita yayin damace tafara zubda ruwa yayin wata 6 zuwa 9 ❓❓

Chin ko akwai Riga kahi Wanda za Ama mace domin tasamu yaronta a Raye ❓❓


Idan mace ruwan dake ciki suka zube mu yadace damace tayi dakuma chi likita ❓❓


Sai ku πŸ‘‚πŸ‘‚πŸ‘‚ domin jin wannan amsar tambayoyin
Yayin da ciki yakai wata 6 dik wani halitar yaro Allah yahalitamasa in ma mace ko namiji saidai jikinsa beyi kwari ba saidai scientific sunce kwalwa kin ( 🧠) yaro Wasu jiyoji nakamalar cikan hankali basu daidaitba Dan chine mafi yawa ko an haife su basu rayuwa chine akecema prématuré

Yayin wata 7 dik wani halitar sa da rayuwarsa da kwalwa sa dik komi ya daidaita ko an Haifi yaro awannan watani zai rayu Kuma yagirma bawani masala dachi

Yayin daciki yakai wata 8 zuwa 9 Toh chi akema yaro ya isa haihuwa (terme)
Masala guda yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9

Chine zubar ruwa kamar yanda nayi tambayoyi a πŸ‘†πŸ‘†

Yaro yana rayuwa cikin uterus Kuma acikin uterus akwai ruwa Wanda dasu yaro yake rayuwa Kuma har yayi wasa

Yayin daruwa sukama yaro yawa Toh akwai masala yayin dakuma sukayi kadan Toh Chima akwai masala
Anfiso ruwa suyi daidai a cikin mahaipa

Dan haka ba aso ruwa suyi yawa kosuyi kadan ❌❌
Awnnan ruwa su ake Cema ( liquide amniotique) normal kin awannan ruwa 2 little Dan haka ba aso suyi sama da. 2 little ko kasa dahaka

Yayin da ruwa suka para zuba ko suka zube dika yayin awannan watani
Wane irin problème suke iya haifar da ita? Yayin dasukafara zuba Chi akecema ( RPM)
Kuma zubar su zai hadassa ma yaro masala kamar haka πŸ‘‡πŸ‘‡
Kamar yanda nace da awannan ruwa yaro yake rayuwa har yayi wasa to yayin da sukazube Lokaci beyiba. Zasu iya masala kamar haka

1. Infection ( anacewa infection kin ciki) saidai wannan infection zai kama yaro dawuri Kuma mace zataji dik wani alamu na infection
Yayin da ruwa suka para zuba za adiba tin yawche suka para zuba Dan asan kalar Magani da za ayi
Amma awannan watani sabida masalar tana iya hadasa ma mace cs ko tarasa yaronta
Abu na farko za ayi ma mace Ampiciline ko ceftriaxone 2g dik bayan awa 6 da Metronidazol solutΓ© dik bayan awa 8
Bayan anfara nagan ce infection Sai a sawrari chedar yaro
2 sai a sawrari chedar yaro ( wato nunfachin yaro) Ananan masala take Dan chi nunfachin yaro a cikin ciki normal anaso 120 Zu 160 cikin minti 1 Idan yayi sama GA 160 Toh yaro yafara Chan wahala idan yayi kasa da 120 Toh chima yaro yafara Chan wahala

Har Indai yaro yafara Chan wahala Kuma Ga ruwa sun zube Kuma Ga nakuda batayi nisaba Toh babu mafita kawai sai CS domin afito da yaro a Raye in Kam ba hakaba kikayi zamanki Gida Toh sai kirasa rayuwar yaronki in kinyi sa'a ki haifu dakanki Kuma babu yaro inkuma ba richin sa'a to sai ayi maki cs Kuma akarche babu yaro


Zubar ruwa yana cikin manyan masaloli dake adabar mata yayin ciki Wanda zaiyi sanadiyar yin cs Kokuma yaro ya mutu a cikin ciki

Mudai gurinmu muga yaro da uwa cikin kochin lafia
Yayin da ciki Nada wata 7 ruwa suka zube Toh har inyaro befara wahala ba Toh za aci gaba da magani har yaro yakai wata 7 da Rabi ko kusan wata 8 har Idan babu masala in Kuma yaro yafara Chan wahala Toh za ayi sawrin ceto rayuwarsa


Dan haka zubar ruwa ba abin wasane ba sai mace takula yayin datakeda ciki wani sakace bana kineba
Idan yakai wata 9 Sai wannan masala tafaru Toh dadai kenan sai ayi aiki domin lafiar ki da Tayaron Saidai yayin da mace tazubda ruwa yayin ciki Toh bayan ta haihu za ayima uwa da Yaron Magani kamar antibiotics na sati 1 sabida infection

Bayan sati daya za adaina magani Kuma zatarabu da infection tinda dama infection kin taciki ce bayan ta haihu ita da infection by by
Wannan chine bayani a gulguje akan zubar ruwa yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9


Sai muchiga bayani akan zubar ruwa bayan mace ta haihu
Zubar ruwa bayan mace ta haihu

Bayan haihuwa ma mace bata hutaba Wasu zasu para zubar ruwa bayan mace ta haihu

Ko Mikesa zubar ruwa bayan mace ta haihu ❓❓
Bayan mace ta haihu zata iya zubar ruwa saidai wannan masala yan kadan daga cikin mata suke samunta wanda bewuce 32% kuma mafi yawa masu wannan masala matan dasuka hauhu dayawa kamar daga haihuwa 7 abinda yayi sama sune suke samun wannan masala tazubar ruwa bayan haihuwa

Chikuma abinda kesa haka chine bakin mahaifa wato ( col de l'uterus)
Bayan mace ta haihu toh bakin mahaifa yana rufewa sam kimani bayan sati da haihuwa toh idan mace tayi haihuwa dayawa wannan bakin mahaifa besawrin rufewa kulum yana bude kamar kimanin chigar dan yasta a cikin toh idan berufeba sawan sati daya sai yadinga zubar ruwa wani sa'an mai wari wani lokacin mai yawki wani lokacin mai kazni

Toh chikuma wannan kalar zubar ruwa idan ba ayi magani ba sai yakoma infection kuma har in akayi sakaci yazama infection toh infection kin zaikai har cikin uterus ..

Yayin daruwa suka fara zuba za asa mace traitement kin antibiotic na kwna 14 sannan sai tayi amfani dawasu ruwa na wanke bakin mahaifa da uterus ( chikuma ruwan sai a pharmacy kuma bakowane likita yake rubtawa a saye sai gynecologist dan gudun masala)
Chikuma awanan ruwa na wankin bakin mahaifa yafi dik wani kalar Magani daza ayi sabida dik wani cuta zai guche saidai yanada staya sosai

Kuma AI lafia tafi kudi

Idan akayi sakaci ba ayi magani ba har in yakai da uterus toh karya takarai saidai kawai abinda Allah yayi

Dan chine ake gargadi ko ina damata sukula da lafiar su

Kuma dik wannan bayani danayi dik likitoci masu kula da haihuwa kemaganisa mu iyaka har in masala takai da uterus Zamuga yanda za ayi ko acigaba da magani ko CS ko a Cire uterus domin ki rayu a gaba


Mata Sai Kunyi karatun tanustu Harda sakacin ku kesa yara suna mutuwa Kuma ku kucha wahala

Allah Kara Datar damu
Daga cikin abinda kesa mace zubar ruwa bayan ta haihu idan akayi richin sa'a Kingin placenta be huto dukaba Chima zaisa mace Ciwon ciki Mai sanani Kuma Sai fargi yadinga zubar ruwa
Anan kuma aiki yadawo baya amma mafi yawa in akwai Kingin placenta a ciki bakin mahaifa berufewa Sai likita yasa hannu domin fitar dachi daya fito Chikenan dik wani zubar ruwa zai daina
Wannan chine bayani akan zubar ruwa bayan mace ta haihu

Dik wannan bayani nayichine domin yan uwana mata sukula har wadda taji tayima wata gargadi itadai lafia guda ce Kuma rayiwar ma gudace

Allah sa kun anfana da abinda Mukayi bayani kansa
Bayani nakarche GA mace mai ciki dakuma bayan haihuwa yayin zubar ruwa

πŸ‰ infection

Mace mai ciki zatayi infection kamar yanda nayi bayani πŸ‘†πŸ‘† alamomi na infection GA mace mai ciki

Toh saidai ita wannan infection tana samun Mace yayin ciki damace ta haihu Kuma Chikenan Zata Rabu da ita kwtakwta

Haka zalika mace bayan ta haihu ita tana iya kamawa da infection saidai masalar Zata chafeta ita kadai sabida yaro yafito dunia Kuma bayan ta haihu bakin mahaipa yafara rupewa kenan wannan infection zai saya ne ga farginta Chima yana rabuwa da ita idan tayi kwna 40

Dan chine ake so mace tafara awon ciki da wuri domin kiyaye irin wannan masalar ta infection
Anaso mace tayi awo 4 yayin ciki batayi da yawaba tayi awon ciki saw 3 Wannan chine bayani akan zubar ruwa yayin ciki Nada wata 3 dakuma yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9 dakuma bayan haihuwa

Sai muchiga bayani akan zubar ruwa Ga mace wadda batada ciki
: Sai bayani na biyu
Zubar ruwa Ga mace wadda batada ciki

Har Matan dabasuda ciki suma suna iya zubar ruwa

Saidai Kuma Ga lukaci yayi


Saidai wani sati Incha Allah sai muyi bayanin zubar ruwa Ga mace wadda batada ciki dakuma yan mata

Admin maijidda Bello ke wa masu karatu fatan alkairi

Topic kiyon lafia πŸ’‰πŸ’‰πŸ’ŠπŸ’ŠπŸ’‰πŸ’‰

Zamuci gaba daga inda Muka staya idan Baku mantaba muna cikin bayani akan zubar ta fargin mace

Inda mukayi bayani akan zubar ruwa gamace Mai ciki yayin ciki Nada wata 3 dakuma yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9 dakuma bayan mace tahaihu...

Kuma mukayi bayani akan infection yayin ciki dakuma bayan haihuwa
Zamuci gaba akan zubar ruwa ta fargin mace wadda batada ciki


Dakuma zubar ruwa Ga yan mata
: Bayan haka πŸ‘† in Lokaci ya isa sai muchiga cikin Sabon wani topic wato Ciwon mara ko Ciwon ciki

Chima zamuyi bayani kamar yanda mukasaba zamu fara GA mace mai ciki yayin ciki Nada wata 3 yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9 dakuma bayan haihuwaSai muyi bayani Ciwon mara ko Ciwon ciki yayin da mace batada ciki dakuma yan mata

Allah bamu ikon yin daidai
Kamar yanda Muka dawko topic

Bayani akan zubar jini yayin ciki Nada wata 3 dakuma yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9 dakuma bayan haihuwa

Zubar ruwa tafargin mace yayin ciki dakuma bayan haihuwa

Wannan Kam dik munyi bayani akan sa
Zamu fara damace wada bata ciki
Har mace Marar ciki zatayi zubar ruwa πŸ€”❓❓

Ko Mikesa zubar ruwa Ga mace wadda batada ciki ❓

Yayin zubar ruwa minene yakamata kikula dachi ❓

Ko Kinsan kalar ruwa dake maki zuba ❓


Minene mafita yayin damace tafara zubda ruwa ta fargi ❓
Kamin amsar wannan tambayoyi zanyi bayani akan fargin mace da abinda ke kewaye dachi


Fargin mace abune Wanda Allah yahalitama mace sannan ya ke kumche da dik wani halitta wadda ke nuna cikar ya mace tin radda aka Haifi mace Allah ke Mata wannan halita Dan chine yayin da aka Haifi yarinya zakuga fargin ta Jinin zai zuba Wasu Kuma ruwa zai fito kamar ruwan madara masu kawri

Hakan πŸ‘† Chi kenuna kamalar da Allah yahallice mace da ita Dan cikar ya mace

Saidai wannan halita tana girma yayin damace take girma har takai lokacin da Zata cika tazama mace Tako ina.
Kuma wannan fargi Sai Allah yahalitamai wani sinadari Wanda zekare fargi daga cuta kalakala saidai bakowane ke fahimtar hakaba

Fargin mace yanadawke da PH ( wato wani sinadari Mai inganci Wanda ke Kare Chi da dik wata cuta. )

Ma'ana yana dawke da sinadari Mai kamar Gichiri wannan sinadari dik wata cuta dazatasamu fargin Sai yayi kokarin dik kache wata cutaDan chine
Dan haka πŸ‘†πŸ‘† ba aso mace kulum tawanke gabanta da ruwa da sabulu sabida wankechi kulum chikesa wannan sinadari yadinga yin kasa yanarage karfi Kuma dik abinda zai chiga sai kikamu da cuta
Chi fargi ba awanke Chi kulum da ruwa da sabulu

Aa anason mace tazan ka wankewa dik bayan kwna 3
Yanda zaki ampani wajan wanke fargi Dan kan wannan sinadiri ya goge

Misali

Idan kika tachi daga bacci Sai kiwanke gaban ki daruwan dumi da sabulu bayan haka dik bayan hisari zaki sarki da ruwan dakike so na dumi ko marar dumi

Kwna na 2 Idan kikatachi zaki wanke ne daruwan dumi kadai banda sabulu Sai sarki dik bayan histari

Kwna 3 Chima zaki wanke da ruwan dumi sai Kuma sarki bayan dik hisari

Sai kwna na 4 ranar zaki wanke da ruwa da sabulu

Idan kuma mace tanaso Zata stalake dik kwna 1 ba aso kulum ki darge farginki da ruwa da sabulu


Scientific bincike yanuna cewa dik yawan zubar ruwa ko infection yanasamuwa tadalilin dakuchewar wannan sinadiri πŸ‘†πŸ‘†

Idan kika rike ampani da ruwan dumi suna karama wannan sinadari karfi
Kuma scientific sunyi bincike akan ruwa zapi (dumi) ga fargin mace yayin dasukace yana karama fargi lafia da garkuwa inda suka gano cewa ruwan dumi nataka mahimmiyar rawa da Jikin mace
Saidai yane ake wanke fargi (wato technique) ❓❓
Ina Nifin yaza ki dinga wanke gaban ki ❓

Dik wannan Karin bayani Dan har yanzu bamu Chigo cikin topic kin namu πŸ˜€

Bayan munyi bayani akan yanda zaki wanke fargin ki sai muchiga cikin topic kin wato zubar ruwa Ga mace wadda batada ciki
Kamin wanke fargi ana so mace takula da saftar akaifa (wato kibar barin akaifa da yastunki )
Sai Kuma saftar hannu dik yayin dazaki starki ko wanke gabanki toh anaso kifara wanke hannunik
: Daparin zaki wanke saman farginki da ruwa da sabulu na biyu Sai kiwanke gefen fargin ki Kamin kikechiga cikin fargin
Na uku 3 sai kiwanke cikin farginki har kisa yasta domin fitar da dik wata cuta (sa yasta Kuma namatan Aure ke Budurwa bechapekiba )

Na 4 Sai ki gangaro kiwanke duburan ki

Wannan chine cikaken wanke fargi

Allah sa kungane πŸ’‍♀
‬: Wannan chine a gulguje bayani akan sinadirin da fargin mace yakumsa
Bayan sinadari akwai organe (wato abinda fargi yakumsa) dik kowa yasan abinda ke lake da fargin mace
Ko bahaka ba πŸ’‍♀

Toh wannan abubuwa dik zasu iya saka masala ga mace daga ciki akwai zubar ruwa

Dan chine sai da cikakiyar stafta da kula domin gujewa dik wani masala
Sai muchigo cikin topic kin namu

Zubar ruwa Ga mace wadda batada

Wannan masalar tana iya chafar mace yayin dabata ciki saidai Kamin haka anaso mace takula dakalar ruwan da ke zubar Mata

Akwai zubar ruwa normal akwai Mai masala
Zamu fara bayani akan zubar ruwa Wanda suke normal Kamin muyi bayani da wanda suke da masala

Wane zubar ruwa ne akecema normal ❓❓
: 1⃣Yayin ovulation ruwa Mace Zata ganin Wasu ruwa na zuba
Wannan ruwa basuda masala suna nuna cikar ya mace Wasu Kuma zasu gansu bayan an ida haila Chima baya da masala

2⃣ yayin da mace take sex Chima wannan ruwa dazasu zuba basuda masala yananuna cikar lafiar mace
Ko kuma yayin jin cha'awa ruwa zasu zuba Chima Bamasala neba

3⃣ yayin damace ke family planning wannan Kuma musaman wadda akasaka ma robar mahaifa wani sa'ar zai sa mace zubar ruwa
Zubar ruwa Wanda yakeda masala GA mace Marar ciki

Ko Wane ruwa suke iya zama masala GA mace Marar ciki ❓❓

Kusani dik zubar ruwan dayayi 72h ( wato kwna 3) zasu iya zama masala amma banda ruwan dake zuba yayin ovulation

Sai ruwan dake zuba yayin infection Chima masala ne


Dik ruwan dazasu canza iska Chima masala ne
Yayin da ruwa suka ke zuba har sawon 72h (wato kwna 3)

Miyakamata mace ta kula da chi ❓

Kamar yanda nace banda ruwan dake zuba yayin ovulation Dan su awanan ruwa yadan ganta daga Mata sabida wata yayin ovulation Zatata zubda ruwa har sai lokacin ovulation yatapi
Amma bayan haka dik wani ruwa dazai Kai 72h zai iya zama masala
Yayin daruwa suka yawaita zuba yan kwnaki yakamata kikula kamar haka
1⃣ Wane kalar ruwa kemaki zuba

2⃣ya iskan ruwan yake (wato warin ruwan)

Yane yanayin ruwan ke zuba (dayawa ko kadan)
3⃣ kina fama da Ciwon mara yayin zubar ruwan
4⃣ Wane Lokaci suke zuba (wato yayin dazaki histari koko kowane Lokaci
Yayin da ruwa suka canza iska (wato wari)

Koda kuwa dik sawran alamun bakijinsu

Toh abinda yakamaceki ko bakije asibiti ba Toh kicha antibiotics

Kamar suπŸ‘‡
Maxacil 500mg
Zisrocin 250ko 500
Falagyl 500mg (ko Metronidazol 250 ko 500
Amoxiciline 500mg
Amitron 500mg
Cefixim 500mg
ciproflaxacin 500mg
Cipronat 250 ko 500mg
Erytromicine sachet 500mg
Tetracycline Chima 500
azitromicine 500
Ampiciline gel 500mg


Wannan sune kalar antibiotics dazaki nema yayin daruwa suke zuba sawon 72h

Zaki yi ampanin dakala guda cikin wannan antibiotics πŸ‘†πŸ‘†
Zakiyi ampani da antibiotics koda ruwan basuda iska domin magance masalar Zata iya samun ki gaba Kuma antibiotics beda masala gajiki koda zaki sawaita cha saidai karin lafia dakuma Riga kafi


Dik kowane antibiotics daga cikin awannan πŸ‘†πŸ‘† masu kew ne daga ciki akwai masu stada Kuma akwai Mai sawki

Tayanda kowa zai ampana dakalar halinsa
Dik yayin zubar ruwa dazai Kai 72h toh Kiyi anfani da kalar antibiotics πŸ‘† Dan zasu taimaka ruwan yadaina zuba Kuma yayi maganin cutar datake chirin samuwarki


Fargi jarin mata in baki kula da lafiar sa toh akwai masala

Mukam patan kowa Yazama cikin kochin lafia
Antibiotics gasunam dayawa

Amma mata akwai sakaci sai Abar masala yar karama har tazama baba

Yayin da baki kulaba Sai yakoma infection Kuma maganin infection Indai za ayi sakani da Allah akwai kachin kudi dayawa

Dan haka Riga kafi yafi Magani
Daga cikin ruwan dakeda masala GA mace akwai
Infection
Wanda munbada alamomi na infection yayin da muke cikin bayanin zubar ga mace mai ciki


Bansan ko kunrike abinda Nace πŸ’‍♀
Ko nasake turowa ❓
2⃣ kodai infection

Chikuma infection yafi Rena Mata masu ciki saidai har in infection na ciki ne to bayan mace ta haihu Kuma Zata Rabu dachi

Yayin da mace ke zubar ruwa domin gane kalar ruwan dake zuba Toh likita zaisa hannu yayin daya huddu hannunsa zai iya gane kalar ruwan infection

Bayan haka sai yatambeyi mace kamar haka

1 ruwan idan kin Ida histari suke zuba koko baya Kin Ida histari ❓( dik amsar databada yayi)
2 yayin fistari ko bayan Kin Ida histari akawai ciwo ❓ (dik kowane amsa tabada yayi)
3 Ciwon mara
4 Ciwon kugu ko Ciwon baya
5 . Sai adiba aga in akwai kurage saman farginta ko cikin farginta ko wajan kofar histari ( ko atambayi mace har in kurage sun fito mata (
6. Akwai kaikayi ❓
7. Sai adiba aga wurin da histari ke fitowa inyayi kumburi ( wato wurin yayi yar kiba)
8. Histari yana fitowa yayin datakejin histarin koko seda wahala (wato da kete) ❓


Yayin da aka tabatar da dik wannan alamomi πŸ‘† yayin ciki Nada wata 3 Toh doli Sai anyi test kin ciki (ma'ana Sai anyi echographie wato radio kin ciki Dan atabatar da in wannan cuta batakai da mahaifa ba Dan intakai da uterus kenan yaro zai kamu akarche Kuma tayi sanadin rasa rayuwar yaro)
Haka zalika mace Marar ciki zatayi zubar ruwa Wanda zaikasance infection

Saidai awanan ruwa zasu canza Kala Kuma su dinga wari
Bayan haka

Kaikayi
Fitar kurage
Jin zafi yayin histari ko bayan an ida
Ciwon mara ko baya ko kugu

Idan yayi kamari yayin kaikayi Sai jini yafito inda a ko Sosa
Ko kuma fargin mace yayi kumburi
Ko jin zafi yayin sex

Wannan chine alamomi Wanda akewayar mace Kai indan taji daya da gacikin wannan alamomi dataje asibiti

Sai test akwai test musaman na infection ne domin tabatar dacewa akwai infection ko babu
Antibiotics beda masala gamace Mai ciki

Tin ciki nakarami anason mace tadinga ampani da antibiotics kamar Amoxiciline Wanda zekare lafia uwar da yaro

Antibiotics beda masala GA mace meciki ko marar ciki
Sai dai yayin da akatabatar da akwai infection

Antibiotics chikadai baya maganin infection koda zakicha antibiotics kin dika duniar Sai dai Kiyi dama Kuma in akwna biyu yadawo

Infection ana maganinchi kamar haka πŸ‘‡
Antibiotics
Antifongics
Antiviraux
Sai ahada Dana kaikayi


Kuma infection yana warkewa sawon sati 2 indan anyi magani yanda yakai Kuma marar lafia yacha magani daidai..

Infection batachin dunia neba aa cuta ce wadda ana warkewa

Masala mafi yawa basu maganin infection yanda yakamata wasu Kuma ba a iya hidda kudi a saye magani saikaga mutin yaje asibiti da infection Sai kaji tace likita Dan Allah asamani Magani Mai sawki πŸ€”πŸ€”

Haba kema lafia uwar jiki
Ko kuma kinafama da infection amma bakije asibiti Saidai Kiyi maganin haussa πŸ€” Bance maganin haussa bayayi.

Sai kitazama da infection kinachan itace Wasu masu bawri Wasu masu daci akarche sai infection yayi kamari har yakai da mahaifa keko kina zawne Gida in baki sa'a ba har sai Yazama cancer kin mahaifa akarche zaki kachi kudi ko acire mahaifa

Akarche sai tace likitoci ba imani ba twsayi πŸ˜€
Dik dakasancewar ki Budurwa wadda batayi Aure toh masalar zubar ruwa zatachafe ki


Kuma zubar ruwa zai kasance Kala 2

Imma normal imma Wanda sukeda masala
Har yan mata suma suna zubar ruwa πŸ€”❓

Miye mapita gareki yayin dakikaji Canjin yanayi ta farginki ❓


Chin kina kula da kalar ruwan dake zubar miki ❓
Hkn yan mata zasuyi zubar ruwa sabida Allah yahalitamata dik wani abu Wanda matar Aure tanadachi Dan haka itama ruwa zasuyi mata zuba
Ruwan dasuke normal gayan mata

1⃣ yayin ovulation wannan ruwa basuda masala sabida yanuna cikar kamalarki dakuma lafiar ki

2⃣ yayin cha'awa lokacin da cha'awa tataso miki toh Lalai zaki farginki yajike da ruwa Toh wannan ruwa basuda masala

3⃣ yayin sex akwai yan matan dasuna sex Toh yayin dakika sadu da da ba miji Toh Lalai sakiga zubar ruwa Dan yanzu yan mata wayewa tayi yawa

Ko ruwan suke zubdawa sunsan mafita

Yayin family planning har yaw akwai yan mata masuyin family planning domin Kar asamu ciki abin kunya.
To chima zai iya sa zubar ruwa
Saidai yayin da kikafara zubar ruwa Wanda yakai kwna 3 kamar yanda nayi bayani πŸ‘†πŸ‘† toh Sai Kiyi anfani da antibiotics suma Kidiba πŸ‘†
Zubar ruwa Wanda keda masala gayan mata
Chine yayin dasukacanza Kala da iska

Karin bayani Kidiba πŸ‘† bayani akan alamomin infection GA mace Marar ciki

Bayan an tabatar da infection toh munyi nuni dakalar maganin infection Sai kikula
Saidai maganin infection namasti akwai Na yan mata Wanda sunada budirci Γ kwai Kuma namatan Aure ko wadda tataba Aure

Dalili kuwa sabida lafiar budircinki
Haka zalika yan mata Kuma kukula da gavanku da dik wani cuta dayin saftar jiki da kayan sakawa
Dik wannan munyi bayani akan sa..
: Karin bayani akan infection....

Dagawanan Karin bayani yakamata ace gidan sirri masalar infection tadaina damun ku har zakuyi ma wani gargadi da Wayar masa da Kai


Ko bahaka ❓
: Yayin da kikada infection har Idan kinada Aure toh a likitance wajibine Kuma farilla ne Kiyi magani keda mijin koda kinaganin beda alamar infection


2 dik wani Wando Wanda kikesakawa inda Hali kicanza Kiyi anfani da sabi . Inkam bahali toh kidapa ruwan zapi sai kijuye a roba kisaka Wando kinki suyi minti 15 aciki sai kichanya a Rana
3 douche (wato wurin dakuke wanka ko histari Chima ki wanke chi da ruwan Eau de javel (Ma'ana ruwan da ake anfani domin kache dik wata cuta
idan kinada kichiya itama zakuyi Magani tare

5 yayin dakuke Magani zakuhakura da yin sex❌❌ har sai kowa ya Ida Chan magani
6 kula da saftar jiki da kaya

Idan mai infectin takiyaye wannan abubuwa guda 6 toh keda infection zakuyi ban kwana πŸ‘
Alhamdulilh anan ne mukazo karchan topic kin namu inda mukayi bayani akan zubar ruwa yayin da mace batada ciki dakuma yan mata

Sai kuma mukayi bayani akan infection da yanda za abi domin asamu lpy: Wannan chine bayani akan topic zubar ruwa yayin damace takeda ciki wata 3 dakuma yayin ciki Nada wata 6 zuwa 9 dakuma bayan haihuwa
Kuma mukayi bayani akan zubar ruwa da yan mata dakuma Mata Wanda basu da aute
Admin maijidda Bello daga sirrin ya mace group

Fro mm member ramly yar niger πŸ‡³πŸ‡ͺ


Fatan alkairi
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts