NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

GAMSAR DA MA'AURATA domin amfanin ke da mijinki


*GAMSAR DA MA'AURATA* ( MATA )⓪ kada kiji kunyar yiwa mai gidanki komai lokacin saduwa ki lura da abinda yafiso koma ki tambayeshi, sai ki dinga yi masa indai bai sabawa Allah ba wannan zai baki damar mallaje shi.

① ki dinga kirkiro sababbin hanyoyin gamsar dashi da nuna masa soyayya.

② ki dinga shan yayan itatuwa don karin ni'ima.

④ in miji baya biya miki bukatar saduwa ki sanar dashi don ku magance matsalar ku tare.

*AMFANI KAYAN YA'YAN MARMARI*
🍌🍉🍒🥑🍅🍍🍓🍆🥒🥕🍯

₁ KANKANA 🍉 na daga cikin kayan marmari da ma'aurata zasu iya more amfaninta a gadonsu.

₂ AIBA (BANANA) 🍌 na taimakama sosai wajen kara sha'awar miji da mata.

3 DANYA(AIMOND) danya na daga cikin maya-manya abinci ma'aurata tana tsokano sha'awar miji da mata.

*BIYAN BUKATAR NAMIJI DA MACE WAJEN JIMA'I*

yasha banban ta fuskar tsawon lokaci kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu haka kuma kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa abin mamaki shine kashi 75 na wasu maza na kasa jurewa su tsawaita lokaci biyan bukatarsu matsakar saurin kawowa ga wasu mazan(premature ejaculation) sune kamar haka matsalar rashin karfin da namiji yanayin halittar wasu mazajen samuwar(accident) shaye shaye magungunan da wasu mata keyi barkatai(yana shafar mazajen su cututtuka(masu shafar lafiya).

Ⅾ₁ istimina'i da matasa keyi tun suna yara kafin suyi aure
gado daga wajen mahaifan mutum.

*GAMSAR DA MA'ARUATA(MAZA)*

yakamata ma'aurata ko kuma duk mai shirin yin aure mace ko namiji su san wadannan abubuwan da zamu zayyana
MAZAJE a fannin saduwar aure yawanci namiji kan riga mace biyan bukatarsa me yakamata kayi don gamsar da matarka yakamata mu san hanyayin da suka inganta don jin dadin aurantayya.

ⅰ duk sanda kazo saduwa da iyali to kayi wasa da ita sosai har ta kusa biyan bukatar ta wannan zai baka damar gamsar da ita cikin sauki.

ⅱ wasu mazan kan biyan bukatar su cikin minti 2 in kanada wannan matsalar ya kamata kasan hanyoyin da zaka bi don biyan bukatar iyali kanemi magani mai kyau ka yawaita wasa da iyali kafin saduwa.

ⅲ kokacin saduwa ka umarci iyalli ta hau kanka wannan na kara tsawon lokacin kana gamsar da ita.

ⅳ lokacin saduwa ka dinga kawo wata hira da zata dauke hankali rika daga saduwar wannan ma yana kara tsawon zango.

*KULAWAR NAMIJI AKAN MACE*

¹ ka zamto mai hakuri da kawar da kai.

² ka kasance mai juriya da dauriya akanta.

³ ka zamto mai yawan bata shawarwari da gyara mata inda tayi ba daidai ba.

⁴ in ranta ya baci ka kwantar da hankalinta.

⁵ in tayi girki ko kwalliya ka yaba.

⁶ inta maka karamin laifi ka hadiye in kuma babba ne ka mata nasiha banda duka da zagi wanna zai kawo raini tsakanin ku.

⁷ ka zama mai yawan fara'a da murmushi gareta kar ka zama mai daure fuska kamar bijimin sa' wanna zaisa tana jin tsoro ka kada ka manta aure soyayya kukayi bana gaba ko wulakanci ba.

⁸ ka cigaba da taltalinta domin haka ku nuna mata lokacin tana gidansu.

⁹ karka kashe mata gwiwa yayin da ta maka shagwaba ta hanyar cewa ke har yanzu ba kya girma ko menene kike wani abu haka kamar yarinya?.

⑩ kar ka daka mata tsawa nasiha tafi.

11 kar ka aibata ta da mummunar magana wawiya, shashasha, banza, sakarai, sokuwa ,bagidajiya da sauransu.

12 ka cika mata hakkinta na auratayya.

13 nuna mata yan'uwanta naka ne yanda naka suka zama nata.

14 yabonka akan ayyukanta da suka birgeka zai karfafa mata gwiwa kada kena.

*MALLAKAR MACE CIKIN SAUKI*
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts